NAHCON ta amince da kamfanoni 10 don jigilar aikin Hajjin 2025.
Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, ta zaɓi kamfanoni masu zaman kansu da ke jigilar aikin Hajji da Umrah guda 10 da za su yi jigilar alhazai s Hajjin 2025.
NAHCON ta ce kowanne alhajin 2023 za a mayar masa da naira 60,080.
Za Mu Yi Ƙoƙarin Rage Kuɗin Aikin Hajjin Bana – NAHCON.
EFCC ta kama makusanciyar tsohon Gwamnan Delta Okowa kan badaƙalar Tiriliyan 1.3
Daily Nigerian ta rawaito, sauran kamfanoni 108 da ta tantace za su haɗu don ƙirƙirar ƙungiya ƙarƙashin waɗannan kamfanoni 10, bisa ga sabon tsarin da Saudiyya ta gabatar, wanda ke mai da hankali ga sauƙaƙe tsarin gudanar da ayyukan hajji.
Ga jerin kamfanonin da aka amince da su:
SHIYYAR ABUJA
Alkhauthar Travel and Tour Ltd
Omosa Travels Limited
Portfolio Travels and Tour Limited
SHIYYAR KANO
Arafat Air Services Nigeria Limited
Dala Air Services Limited
Hamsyl Travels and Tours Limited
Zango Travels and Tours Limited
SHIYYAR LAGOS
Al Hujaaj International Umrah and Hajj Services
Habdat Xpress Travels
Shebra Travels Limited
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Gwamnan Kano ya amince da murabus ɗin Kwamishinan Ma’aikatar Bibiya da tabbatar da Nagartar Aiki.
-
Gwamna Zulum zai saka tallafin man fetur ga manoman yankin da rikicin Boka Haram ya shafa.
-
Sarakunan da Fintiri ya naɗa bayan ƙirƙirar masarautu 7 a jihar Adamawa.
-
Jami’an tsaro sun ragargaza Lakurawa a jihar Kebbi.
-
Matatar Man Dangote ta ƙulla yarjejeniya da wasu kamfanoni don karya farashin man fetur a Najeriya.