NNPP: Halluru Dauda Jika Ne Zai Ci Zaɓen Gwamnan Jihar Bauchi A Zaɓen 2023- Kwamared Haruna.

Page Visited: 1094
1 0
Read Time:51 Second

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

An bukaci al’ummar jihar Bauchi, su bawa ɗan takarar gwamna a jam’iyyar NNPP Sanata Halluru Dauda Jika Dokaji, damar zama gwamnan jihar, a babban zaɓen Najeriya da ke tafe na shekarar 2023.

Daraktan yaɗa labarai na gidan ɗan takarar gwamnan Kwamared Haruna Muhammad, ne ya bukaci hakan a lokacin da ya amsa gayyatar Martaba FM a cikin wani shirin kai tsaye da aka yi da shi wanda ya bayyana irin manufofin ɗan takarar su.

Kwamared Haruna, ya ce Halluru Jika yana da manufofi masu kyau da zai ciyar da Bauchi gaba “duk wani abu da Bauchi ta ke buƙata zai yi mata.”

Yanzu Babu jam’iyyar APC A Jihar Bauchi -Kwamared Haruna.

Bauchi: Ɗan Takarar Gwamnan APC Abubakar Saddique Zai Iya Rasa Takarar Sa.

Cikin Makon Nan Shekarau Zai Bayyana Matsayar Siyasar Sa.

Ya kuma ce babu shakka Dokaji zai kai ga nasara domin al’ummar Bauchi sun gamsu da manufofin da ya zo da su “Jika zai ci zaɓe a jam’iyyar NNPP mai kayan marmari”.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

2023: Ƴan Takarar Shugabancin Najeriya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya.

Ƴan Takaran zaben shugaban kasar Najeriya da za’ayi a shekara mai zuwa, yau sun rattaba hannu akan yarjejeniyar gudanar da yakin neman zabe da kuma tabbatar da gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali. Yayin wani biki da akayi a birnin Abuja da tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar ya jagoranta, ‘yan takarar zaben da suka […]

Read More
Siyasa

Ƴan Sanda Sun Gargaɗi Masu Ɗauƙar Makamai Da Kayan Maye A Lokacin Yaƙin Neman Zaɓe.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya, ta ja hankalin yan siyasa bisa yaƙin neman zaɓe mai tsafta. Jan hankalin rundunar ya zo ne a dai dai lokacin da hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta buɗe damar yaƙin neman zaɓe a hukumance. Kwamishinan ƴan sandan […]

Read More
Siyasa

Kishin Ƙasa Shi Ne Tubalin Jagorancin Al’umma, Raunin Jagoranci Shi Ke Haifar Da Rashin Adalci,-Obasanjo.

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce kasar na bukatar gwamnatin da ta san yadda ake gudanar da mulki. Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito tsohon shugaban na wannan maganar a wurin taron bikin cikar makarantar Kings college ta Legas – daya daga cikin tsoffin makarantu a kasar – shekara 113 da kafuwa. Mista […]

Read More