Sama Da Masu Zanga-zangar Tsadar Rayuwa 1,000 Ne Ke A Najeriya-Amnesty.

Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar rayuwa 1,000 ne ke tsare a hannun hukumomin Najeriya sakamakon shiga zanga-zangar tsadar rayuwa ta baya-bayan nan. Zanga-zangar wadda aka gudanar tsakanin ranakun 1 zuwa 10 ga watan Agusta ta rikiɗe zuwa tarzoma a wasu sassan ƙasar, inda aka samu […]

APCin Kano Na Son EFCC Ta Yi Bincike Kan Bidiyon Ɗan Bello.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jam’iyyar APC a jihar Kano, ta bukaci hukumar EFCC, da ta kaddamar da bincike kan abin da ta kira “badaƙala” ta baya-bayan nan da ta shafi kashe kuɗaɗen da ake zargin na kwangilar samar da magunguna ga kananan hukumomi 44 na jihar. Hakan ya biyo bayan bidiyon da Ɗan Bello ya […]

Za Mu Kawo Ci Gaba A Kasuwar Kurna Babban Layi-Malikawa.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Zaɓaɓɓen shugaban kasuwar Kurna Babban Layi da ke ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, Alhaji Mustapha U Malikawa, ya sha alwashin samar da ci gaba a kasuwar, wadda ta haura shakara 40. Malikawa, ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke jawabi a wajen taron rantsar da shi da sauran […]

LG Autonomy: Centre unveils lawyers, media network on accountability mechanism

The Center for Fiscal Transparency and public Integrity Abuja has trained selected Legal Practitioners and Journalist towards building a network that would promote transparency, accountability and good governance at sub national level. Dr. Umar Yakubu, Executive Director of the Centre on Wednesday in Zaria said the training was hinged on the judgment of the Supreme […]

Kaduna CJ commended Emir of Zazzau for his significant contributions towards resolving dispute through ADR

The Chief Judge of Kaduna State, Justice Mohammed Tukur Mu’azu Aliyu, has commended the Zazzau Emirate, under the leadership of His Highness Malam Ahmed Nuhu Bamalli, for its significant contributions to resolving disputes through its Alternative Dispute Resolution (ADR) efforts. Justice Mu’azu made these remarks on Tuesday when he paid a courtesy visit to the […]

Bello Turji Ya Ƙarya Iƙrarin Kama Ɓaleri Da Sojojin Nijar Suka Yi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a Najeriya na cewa, an sake ganin bayyana riƙaƙƙen Ɗanbindigar nan Ɓaleri wanda ya addabi yankunan Zamfara, Sokoto, da Katsina, bayan Sojojin Jamhuriyar Nijar sun ce sun kama shi. A makon da ya gabata ne dai, jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar suka ce sun yi nasarar cafke ƙasurgumin ɗanbindigar Ɓaleri, […]

Majalisar Dokokin jihar kano ta amince da dokar yin gwajin cutar Ƙanjamau da Sikila da wasu cututtuka kafin aure

Majalisar Dokokin jihar kano ta amince da dokar yin gwajin cutar kanjamau da ta Sikila da kuma sauran cututtuka kafin yin aure. Da yake Jawabi akan kafa dokar, Shugaban Majalisar dokokin jahar kano Alhaji Jibril Isma’il Falgore, ya ce dokar za ta daƙile yaɗuwar cututtuka a tsakanin ma’aurata da yaɗa su ga iyali da ma […]

Cutar Kyanda Ta Kashe Ƙananan Yara 19 A Jihar Adamawa.

Daga Fatima Suleiman Shu’aibu A kalla yara kanana 19 ne suka rasu sanadiyyar kamuwa da cutar Kyanda  a karamar hukumar Mubi, dake  Jihar Adamawa. Kwamishinan lafiya na jihar Felix Tangwami ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN a Mubi ranar Asabar cewa sama da yara 200 ne suka kamu da cutar a karamar hukumar. Ya […]

JAMB Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Bana.

Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar JAMB mai shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantun gaba da sakandire a Najeriya, ta sanar da sakin sakamakon jarrabawar da dalibai suka zana a bana. Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Dr Fabian Benjamin ya fitar ranar Lahadi a Abuja, babban birnin tarayya kamar yanda Jaridar Punch […]

Yan sanda Sun Kashe Mana Mutum 6 A Kaduna – IMN.

Jagoran ‘yan uwa Musulmi a Kaduna da aka fi sani da ‘yan Shi’a karkashin Jagorancin sheikh Ibrahim Elzakzaky, Malam Aliyu Umar Tirmidhi ya shaida wa BBC cewa ‘yan sanda sun far musu tare da buɗe musu wuta ba tare da wani dalili ba, inda suka kashe mutum biyar da jikkata 25, a lokacin da suke […]

Na Dinke Barakar da a’ke samu yayin bikin Mauludi da Wakokin Yabon Fiyayyen Halilta – Sarkin Kasidun Bauchi

Daga Jibrin Hussaini Kundum, Bauchi La’akari da yadda masu wakokin yabon Fiyayyen Halilta wato (Sha’irai) a jihar Bauchi keyi an samar da tartibiyar mafita gare su wanda zai alkinta wannan fanni na yabo domin tabbatar da haɗin kai tsakanin Al’ummar Musulmai. Sarkin Kasidun Bauchi, Alh. Muhammad Tukur Mato ne ya bayyana hakan yayin ganawar sa […]

Tsarin Firaminista Ne Yafi Dacewa Da Najeriya-Aminu Dantata.

Daga Sadiq Muhammad Fagge Shahararren ɗan kasuwar nan na Najeriya a jihar Kano, Alhaji Aminu Dantata, ya ce tsarin Firaminista da wasu ‘yan majalisa ke ƙoƙarin tabbatarwa shine ne yafi alheri ga Najeriya. Dantata, ya bayyana haka ne a lokacin da wasu ‘yan majalisar wakilai a Najeriya , ƙarƙashin jagorancin shugaban marasa rinjaye, Kingsley Chinda, […]

Gobara Ta Tashi A Ofishin Ƴansanda A Jihar Kano.

An samu tashin gobara a ofishin Ƴansanda na a karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano da sanyin safiyar ranar Litinin dinnan. kwamishinan Ƴansandan jihar, Hussaini Gumel,ya bayyana haka ga manema labarai inda yace lamarin ya faru ne da misalin karfe 05:45 na safe inda wani gini ya kone gaba daya duk da cewa hukumar kashe […]

Gwamna Bala ya rattaɓa hannu kan kasafin kuɗin 2024

  Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2024 inda yayi busharar faɗaɗa shirin gwamnatin sa na yaƙi da talauci da inganta ilimi, lafiya da kuma hanyoyi a yankunan karkara da birane. Da yake jawabi yayi bikin sanya hannun da ya gudana a fadar gwamnati a gaban kakakin […]

Najeriya Ita Ce Fitilar Da Ke Haskaka Afrika- Tinibu.

Daga Firdausi Ibrahim Bakondi A daren ranar litinin din da ta gabata ne Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, ya ci gaba da tattaunawa game da samar da kuɗaɗen da za’a samar da ababen more rayuwa na biliyoyin daloli daga Bankin Raya Musulunci don tallafawa manyan ayyukan samar da ababen more rayuwa a matakin tarayya […]

Yajin aiki: Jami’ar Bayero Da Ke Kano Ta Dakatar Da Jarabawa.

Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Jami’ar Bayero ta jihar Kano ta sanar da dakatar da duk wata jarrabawar kammala karatun digiri na farko a zangon farko na shekarar 2022/2023. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun muƙaddashin magatakardar jami’ar, Amina Abdullahi Umar. Dakatarwar a cewar sanarwar ta biyo bayan yajin […]

Masarautar Bauchi Ta Tuɓe Rawanin Masu Sarautar Gargajiya 6.

Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Majalisar Masarautar Bauchi ta kori wasu masu rike da sarautar gargajiya guda shida a gundumar Galambi ƙaramar hukumar Bauchi da ke jihar. Cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun jami’in yaɗa labarai na masarautar, Babangida Hassan Jahun, ta bayyana cewa an yanke hukuncin ne sakamakon saɓawa ka’idoji da hakimin na […]

Daga Isa Magaji Rijiya Biyu Cikin ƙasashe 24 da za su fafata a gasar European,zuwa yanzu Ƙasashe 9 ne suka samu tikitin fafatawa a Gasar. Jerin ƙasashen sune Germany, Fransa da , Fotugal, Belgium, Spain, Scotland, Turkiyya, Austaraliya, Ingila.

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Benue.

Daga Firdausi Ibrahim Bakwandi Akalla mutane 10 ne aka kashe a tsakanin ranakun Asabar da Lahadi a hare-haren da aka kai a kan hanyar Ayilamo zuwa Anyin da kuma al’ummar Chembe da ke karamar hukumar Logo ta jihar Benue. Daily Trust ta rawaito, da yake tabbatar da aukuwar lamarin kakakin ƙaramar hukumar Logo Paul Pevikya, […]

Tinubu Ya Gaji Gwamnati Wadda Ta Talauce- Rabadu.

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya ce shugaban Najierya Tinubu ya gaji gwamnati wadda ta talauce, sa’ilin da yake magana kan matsalar kudin da ƙasar ke fama da ita. Ribadu, wanda ya amince cewar akwai matsaloli a ɓangaren kuɗi na ƙasar, ya ce duk da waɗannan kalubalen, gwamnatin tarayya […]

Proudly powered by WordPress | Theme : News Elementor by BlazeThemes