Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika ya kashe al’umma Falasɗinawa da ake yi ya yi yawa, a don haka ya ce mafuta kawai shine abar kowace ƙasa ta ci gashin kanta.
Ya bayyana hakan ne babban taron Maubikin Qadiriyya da aka gabatar a birnin Kano a ƙarshen wancan makon.
Ku saurari ƙarin bayanin da ya yi