January 31, 2023

Ranar Hijabi Ta Duniya: Shin Kuna Son Amfani Da Shi?

Page Visited: 459
0 0
Read Time:14 Second

A ranar 1 ga watan Fabrairu ne ake bikin ranar Hijabi ta duniya, wanda majalisar ɗinkin duniya ta ware.

Taken bikin ranar Hijabi na wannan shekarar shi ne, “kawo karshen tsangwama da ake nunawa masu sanya Hijabi.”

Shin kana so na kaga mace ta sanya Hijabi?

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *