Labarai
Trending

Rasha Na Ɗada Zafafa Hare-haren Makamai Masu Linzami Da Jirage Marasa Matuƙa A Birnin Kyiv Na Ukraine.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Wasu Rahotanni daga Kyiv na cewa an ji ƙarar fashewar bama-bamai aƙalla sau 33 da tsakar dare.

Sojin da ke kula da birnin sun sanar da lalata makamai masu linzami ta amfani da na’urar kare sararin samaniya.

BBC ta ce, mai sharhin labarin wasanni a gidan talbijin ɗin ƙasar Vitali Volochai, ya ce hatta yaransu ba su tsira ba a wannan lokaci.

“Ƴata karama shekararta 8 a ranar farkjo da ta je makaranta abin da aka fara koya musu shi ne abin da ya dace kayi idan an kawo harin makamin roka.”

Sojin Saman Najeriya Sun Kashe Ƴan Bindiga A Dazukan Kaduna Da Zamfara.

NNPP Ta Umarci Masu Son Yi Takara A Jam’iyyar Su Ajiye Muƙamansu.

Aƙalla mutane uku ne suka mutu a birnin Kryv-yi Rih, sannan an lalata kayan ababen more rayuwa a biranen Kiev, Lvov da Kharkov da yankin Odessa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button