January 7, 2025

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Sarakunan da Fintiri ya naɗa bayan ƙirƙirar masarautu 7 a jihar Adamawa.

Daga Sani Ibrahim Maitaya.

Gwamnan jihar Adamawa da ke Najeriya, Ahmadu Umaru Fintiri, ya naɗa sarakuna a sabbin masarautun da ya ƙirƙira guda 7.

Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Humwashi Wonosikou ya sanya wa hannu ta bayyana sunayen sabbin sarakunan kamar haka:

-HRH Alhaji Sani Ahmadu Ribadu: Sarkin Fufore

-HRH Barrister Alheri B. Nyako: Sarkin Huba

-HRH Farfesa Bulus Luka Gadiga: Sarkin Michika

-HRH Dr. Ali Danburam: Sarkin Madagali

-HRH Aggrey Ali: Sarkin Gombi

-HRH Ahmadu Saibaru: Sarkin Maiha

-HRH John Dio: Sarkin Yungur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *