Daga Fatima Suleiman Shu’aibu
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya isa birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil, domin halartar taron shugabannin kasashe da gwamnatoci na kungiyar G20.
A jiya shugaba Tinubu ya bar Najeriya Dan halartar taron kungiyar G20.
Obasanjo Ya Nemi A Sauke Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Mahmoodd Yakubu.
Kwankwaso Ya Yi Zargin Ana Neman Yi Musu Dole Daga Lagos A Harkar Masarautun Kano.
Tsadar Rayuwa: Ba Da Daɗewa Ba Abubuwa Za Su Yi Kyau -Gwamnatin Najeriya.
Daily Trust ta rawaito, an shirya gudanar da taron ne a yau litinin har zuwa gobe Talata, mai taken: “Gina Duniya Mai Adalci da Tattalin Arziki Mai Dorewa,” da nufin mai da hankali kan bangarori uku na ci gaba mai dorewa, kama daga kan tattalin arziki, zamantakewa, da muhalli, da kuma sake fasalin duniya.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
“Kwararar masu aikata laifuka daga jihohin makwabta ne abin da ya taimaka wajen ƙalubalen tsaro”- Gwamnatin Gombe.
-
Kano da Katsina, sun zama a sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun kuɗi.
-
Kamfanin Turkiyya zai fara haɓaka noman zamani a Zamfara.
-
Ƙungiyar Alkalai sun shiga yajin aikin sai baba ta gani.
-
NAFDAC ta gargaɗi masu gidajen Burodi kan amfani da Sakarin.