August 8, 2022

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Sojojin Najeriya Na Farauta Waɗanda Suka Hausawa A Jihar Imo.

Page Visited: 2037
0 0
Read Time:15 Second

Rahotanni daga jihar Imo a Kudancin Najeriya na cewa rundunar sojin Najeriya ta shiga farautar wasu waɗanda ake zargi da hannu a kashe wasu Hausawa 7 da kuma jikkata sama da 7 a jihar.

Rundunar yan sandan jihar ta ce ana zargin ƴan Kungiyar IPOB ne da wannan aika-aika.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *