January 22, 2025

Sojojin Nijar sun kashe Mahara 29 a Tillaberi.

Wasu maharan sun far wa sojojin Nijar a kan babura kwatsam a lokacin da suke sinitiri a yankin Tillaberi.

TRT ta rawaito, duk da cewa hari harin na ba-zata ne suka kai wa sojojin, amma sojojin sun yi ƙoƙari in da su ka kashe ‘yan ta’addan 29 tare da ƙwace baburansu huɗu da ƙwace musu makamai da wasu kayayyakin sadarwarsu.

Ƴansanda sun kama mutane 7 da ake zargin ƴan kungiyar asiri ne a Ogun.

Benue: Mutane 20 sun mutu, an ceto mutane 11 a hatsarin kwale-kwale.

Kawo Ƙarshen Yin Shiru: Juriya, Jajircewa Da Ci Gaba Wajen Magance Cin Zarafin Mata Da Yara a Jihar Yobe.

Sai dai kuma sojojin ƙasar huɗu sun rasa rayukansu sakamakon wannan harin na ‘yan ta’adda.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *