Yan Sandan Jihar Kaduna sun kama Ƴan Daba bisa zargin kai wa masu ibadar Sallar Tahajjud hari.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce ta kama ‘yan daba 12 da suka kai hari kan masu sallar Tahajjud a Layin Bilya, titin Makwa Rigasa Kaduna. An kama su…