Bello Turji Ya Ƙarya Iƙrarin Kama Ɓaleri Da Sojojin Nijar Suka Yi.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a Najeriya na cewa, an sake ganin bayyana riƙaƙƙen Ɗanbindigar nan Ɓaleri wanda ya addabi yankunan Zamfara, Sokoto, da Katsina, bayan Sojojin Jamhuriyar Nijar sun…
