Labarai Gwamnatin jihar Kebbi ta musanta yi wa ƴan luwaɗi da maɗigo rajista a jihar. Gwamnatin jihar Kebbi ta karyata zargin cewa jihar tana da mutane dubu goma sha biyar By Moddibo / April 3, 2025