Sojojin Najeriya sun ceto mutane 50 tare da kwato shanu 32 daga ɓarayin daji a jihar Katsina
A ci gaba da aikin “Operation FANSAR YANMA” da rundunar sojin Najeriya ke gudanarwa, dakarun sun samu nasarar ceto mutane 50 da kuma dawo da shanu 32 da aka sace…