Labarai Gwamnan Kano ya amince da murabus ɗin Kwamishinan Ma’aikatar Bibiya da tabbatar da Nagartar Aiki. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin By Moddibo / January 6, 2025
Siyasa Sallamar da Gwamna Abba ya yi wa Sakataren Gwamnati da Kwamishinoninsa 5. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar da gyare-gyare By Moddibo / December 13, 2024
Labarai Gwamnatin Kano ta dawowa da Jami’ar Yusuf Maitama University sunanta na asali Northwest University. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Majalisar zartarwa ta gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Kano Pro-pa ta nemi Gwamnatin Kano ta tsayar da ginin wasu ajujuwan karatu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Ƙungiyar da ke kare ayyukan Gwamnatin Kano da nagartar su wato By Moddibo / November 22, 2024
Siyasa Rikicin Siyasa Na Kara Yin Zafi A Jam`Iyyar NNPP Yayin Da Kwankwasiyya Ke Rasa Jiga-Jigai. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A yan kwanakin nan rikicin cikin gida a jam`iyyar NNPP a By Moddibo / November 4, 2024
Labarai APC Ta Gargaɗi Gwamnan Kano Kan Gudanar Da Zaɓe Ƙananan Hukumomi Gobe Asabar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban jam’iyyar APC mai adawa a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas By Moddibo / October 25, 2024
Siyasa APCin Kano Na Son EFCC Ta Yi Bincike Kan Bidiyon Ɗan Bello. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jam’iyyar APC a jihar Kano, ta bukaci hukumar EFCC, da ta By Moddibo / August 19, 2024
Siyasa Da Gaske Ne Shugaban APC Ganduje Zai Yi Takarar Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2027? Daga Suleman Ibrahim Modibbo A ranar Lahadi ne wasu hotuna suka karaɗe shafukan sada zumunta, By Moddibo / August 18, 2024
Siyasa Gwamna Abba Ya Rantsar Da Ɗan Kwankwaso A Matsayin Kwamishinan Matasa Da Wasanni. Daga Ƙasiyuni Kamfa. Gwamnan jihar Kano injiya Abba Kabir Yusuf, ya rantsar sabbin kwamishinoni guda By Moddibo / April 18, 2024
Siyasa An Ɗage Zaman Shari’ar Cin Hanci Da Aka Fara Yi Wa Ganduje A Kano Zuwa Wata Rana. Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 4 ƙarƙashin mai Shari’a Usman Na’abba ta soma sauraron By Moddibo / April 17, 2024
Uncategorized Siyasa Ƴan Adawa Su Jira Zuwa Shekara Takwas, Muna Da Ƙwarin Gwiwa Ɗari Bisa Ɗari Abba Ne Zai Yi Nasara A Kotu,- Ahamd Abba Yusuf. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Akwai haske a tafiyar, kuma wannan gwamnati ta Abba Kabir Yusuf, By Moddibo / November 7, 2023
Labarai Muna Roƙon Gwamnatin Kano Ta Taimake Mu Ta Gina Wajen Ƙyanƙyasar Kaji Da Haɗa Abincin Su- Masu Kiwon Kaji. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar manoma da masu kiwo da saye da siyarwa kayan kiwo By Moddibo / November 6, 2023
Labarai Gwamnatin Kano Za Ta Kwato Gine-gine Da Filayen Dutsen Dala Da Wasu Suka Mallakawa Kansu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, sabon babban sakataren Ma’aikatar By Moddibo / October 26, 2023
Ilimi Gwamnatin Kano Za Ta Taimaki Manoma Da Masu Kiwo Cikin Kasafin 2024,- KNARDA. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ma’aikatar bunƙasa aikin gona ta jihar Kano da ke Najeriya KNARDA By Moddibo / October 17, 2023