Natasha ta rubuta wa Shugaban Majalisa wasiƙar neman gafara mai cike da shaguɓe
Daga Sani Ibrahim Maitaya A cikin wata fitowar ban mamaki da ke cike da barkwanci da juriya, Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta rubuta wata wasika mai zafi da ta kira…
Daga Sani Ibrahim Maitaya A cikin wata fitowar ban mamaki da ke cike da barkwanci da juriya, Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta rubuta wata wasika mai zafi da ta kira…
Jam’iyyar APC mai mulki a ranar Alhamis ta sanar da rufe hedikwatar ta ta kasa da ke lamba 40, titin Blantyre Wuse 2, Abuja. A cewar wata sanarwa da ke…
Wani ɗan banga da ke aiki a unguwar Dei-Dei a cikin Karamar Hukumar Bwari ta Babban Birnin Tarayya Abuja Mujahid Ibrahim mai shekaru 32, an ruwaito cewa ya harbe kansa…
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama wani adadin kuɗi har dala dubu dari daya da tas’in da ukku (kimanin Naira biliyan 289 da miliyan dari biyar), da aka boye a…
Mai Shari’a Ayokunle Faji na Babbar Kotun Tarayya da ke Legas, ya ba da umarnin ƙarshe na karɓe dala miliyan 1.4 da aka danganta da tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya…
Jami’an Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja sun hallaka mutane bakwai da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, da kuma 9 da ake zargin ‘yan fashi da makami…
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Nasarawa ta kama wani mamba na kungiyar fashi da makami da ke aikata laifuka sanye da kakin soja, a kan titin Abuja zuwa Keffi da wasu…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) reshen jahar Kaduna, ta cafke mutum 11 da ake zargi da aikata zamba ta intanet a karamar hukumar Chanchaga, Jihar Neja. A…
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta karyata ikirarin da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa, akwai ‘yan ta’adda guda 79 a yankin Lugbe na Abuja, tana bayyana rahoton a matsayin…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta kama mutane hamsin da tara da ake zargi da aikata zamba ta intanet a Abuja. EFCC ta bayyana hakan ne a…
Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Mai baiwa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce shi ba zai tsaya ya na sa-in-sa da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce ƴan Najeriya za su yi murmushi kuma za su ci gaba a shekarar 2025, ganin yadda tattalin arzikin…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Babban Hafsan Sojin kasa Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bayyana fatansa na cewa, nan ba da jimawa ba za a kawar da kungiyar Lakurawa, ta hanyar…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Wasu rahotanni daga kafafen yaɗa labarai qa Najeriya na cewa, tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele ne ya mallaki rukunin gidaje 753 da EFCC ta ƙwace a…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Fadar shugaban Najeriya ta ce babu wani sashe na sabon ƙudurin haraji da ta gabatar ga majalisa domin samun amincewa da ya tanadi soke wasu hukumomi…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya ce ’yan Najeriya suna rayuwar ƙarya kafin gwamnatinsa ta cire tallafin man fetur, matakin da ya ce ya zama dole don…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar ya yi kira ga majalisar dokokin ƙasar ta yi aiki bisa gaskiya da riƙon amana wajen shirya taron jin ra’ayin jama’a…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya samu raunin harbin bindiga yayin da yake gwada laya mai kare harbi a unguwar Kuchibiyi, karamar hukumar…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wata babbar kotu da ke Jabi a babban birnin tarayyar Nigeria Abuja, ta samu wani mutum mai Martins Ugwu da laifin yin ƙarya da amfani da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zarge-zargen da hukumar EFCC ke yi masa guda 16 bayan an gurfanar da shi gaban kotu a Abuja…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. A Najeriya Hukumar EFCC yaki da cin hanci da rashawa a ƙasar ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a gaban babbar kotun tarayya…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar tarayyar Najeriya Aliyu Sani Madaki, ya yi martanin ga wasu ƴan majalisa na jam’iyyar NNPP da su ke son a…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ɗan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023 kuma tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya gargadi shugaba Tinubu kan ce yawaitar…
Daga Sani Ibrahim Maitaya Wani jigo a jam’iyyar APC Alhaji Saleh Zazzaga, ya sabunta yunkurin tsige shugaban jam’iyyar na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje, ta hanyar neman ya sauka daga mulki…
Daga Sani Ibrahim Maitaya An karrama wani shugaban makarantar sakandare daga jahar Zamfara a matsayin wanda ya fi kowa kwazo a faɗin ƙasar nan da lambar yabo ta fadar shugaban…
Daga Suleman Ibrahim Moddibo. Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ce za a cigaba da luguden wuta a kan ƴanbindiga da ɓarayin daji da masu satar man fetur da sauran ɓata-garin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mai bai wa shugaban ƙasar Najeriya shawara kan sha’anin tsaro Mallam Nuhu Ribadu, ya bigi ƙirji cewa ƙasar ta fi samun ingantuwar tsaro a mulkin shugaba…
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana rashin gamsuwa kan yadda gwamnatin tarayya ta bada aikin rabon tallafin shinkafa da kuma batun tafiyar da tsaro a jihar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni a Najeriya na cewa jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun kama shugaban kungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) Joe Ajaero. Yansanda Sun Tsare…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika sammaci ga Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, Olayemi Cardoso da ya bayyana a gabanta game da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Yayin da rundunar Ƴansandan Najeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar kwadago ta ƙasar Joe Ajaero, ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International a Najeriya ta nuna damuwa…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo rahotanni a Najeriya sun ce a jiya ne tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya isa gidansa da ke Abuja, bayan da wata babbar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jagoran jam’iyyar NNPP a jihar Bauchi ya fice daga cikin ta tare da dukka ƴaƴan jam’iyyar a jihar da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. Sanata Halluru…
By Ude, Ogbonnaya Israel As part of programmes lined up to wrap up menstrual hygiene Day 2022, Plan International have patnered Ministry of Health Abuja, Bauchi to Increase advocacy on…
By Idris Khalid About N300 million realized from the proceeds of biography of the immediate past Speaker of the House of Representatives, Hon Yakubu Dogara, has been neatly spent catering…
By Mu’azu Abubakar Albarkawa The Transparency and Integrity Index 2021 has ranked financial Institutions first in general sectoral performance in compliance with its variables. Launched on Tuesday at the Yaradua…
The Umaru Shinkafi Legacy Foundation was established in honour of Late Umaru Aliyu Shinkafi. Amongst other humanitarian objectives, it holds an annual security summit which provides a platform for stakeholders…
By Garba Shehu In his life, the late Malam Wada Maida was synonymous with brilliance, humility, patience, kindness and courage. His thoughts, ideals, views on journalism and in life motivated…