Sauyin Yanayi: Najeriya ta bayyana barnar da Ambaliyar ruwa ta yi a Borno da Zamfara a taron majalisar kasashen Afrika.
Nijeriya ta bukaci masu hannu da shuni a fadin duniya da su tallafawa kasashen Afrika da sauyin yanayi ya shafa. Mataimakin shugaban majalisar wakilai ta kasa, Benjamin Okezie Kalu kuma…