Wani mayaudari ya damfari Bobrisky Dalar Amurka 990.
Sanannen ɗan kwalliyar nan kuma mashahurin ɗan nishaɗi na Najeriya Okuneye Idris Olanrewaju, wanda aka fi sani da suna Bobrisky, ya bayyana cewa kwanan nan an yaudare shi a cikin…
Sanannen ɗan kwalliyar nan kuma mashahurin ɗan nishaɗi na Najeriya Okuneye Idris Olanrewaju, wanda aka fi sani da suna Bobrisky, ya bayyana cewa kwanan nan an yaudare shi a cikin…
Mai Shari’a Ayokunle Faji na Babbar Kotun Tarayya da ke Legas, ya ba da umarnin ƙarshe na karɓe dala miliyan 1.4 da aka danganta da tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya…
Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa za a saka Bitcoin, Ethereum, XRP, Solana, da Cardano a cikin sabon shirin ajiyar kudaden intanet na kasar (US Crypto Strategic Reserve).…
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio, ya bayyana a ranar Asabar cewa ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya don hanzarta isar da taimakon soja, da ya kai kusan dala biliyan…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Trump na kan gaba a sakamakon farko-farko da ya fara fito wa a zaɓen Amurka, in da ya yi wa abokiyar karawarsa Kamala fintinkau. Zuwa yanzu…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jami’an tsaron Ƴansanda a jihar California ta Amurka sun kama wani mutum ɗauke da bindigogi a cikin motarsa kusa da wani guri da ɗan takarar shugaban…
Rahotanni na cewa, kungiyar Hezbollah ta ce ta kai harin a kan rumbun makaman Isra’ila da ke Dishon da Dalton duka a arewacin Isra’ila da manyan rokoki. Ta ce, ta…
Tsohon shugaban kasar Amurka, Donal Trump tare da ‘ya’yan sa sun kaddamar da manhajar hada-hadar kudi ta yanar gizo da aka fi sani da cryptocurrency. Ba a yi wani cikakken…