Buba Galadima ya ƙaryata batun komawar Kwankwaso APC da Ganduje ya yi
Wani babban jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya karyata jita-jitar cewa tsohon dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, zai koma jam’iyyar APC, ya…