“Yawan rashin nasarar Atiku a zaɓe na nuni da cewa Allah bai rubuta masa mulkar Najeriya ba”-Daniel Bwala
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mai bai wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu shawara kan sadarwar manufofi, Daniel Bwala, ya shawarci tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, da ya fice daga harkar…