Bauchi

Kasuwanci

Sabon Tsarin Da Zai Sauƙaƙe Muku Hada-Hadar Kuɗi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin Zakiru Na Allah ya zo muku da tsarin hada-hadar kuɗi cikin sauƙi a birnin Bauchi da kewaye. Domin ƙarin bayani ku kalli cikakken wannan bidiyo.

Read More
Kasuwanci

Shin Kun San Cewa  Zaku Iya Yin Kuɗi Da Monipoint?

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An ɓukaci al’ummar jihar Bauchi da ma Najeriya su rungumi hada-hadar kuɗi da kamfanin mashin ɗin cirar kuɗi na Monipoint domin ya kawo wata hanya da zata zama sanadin yin kuɗin mutum. Shugaban kamfanin rashen jihar Bauchi Monipoint Alhaji Zakiru Na Allah ne ya buƙaci hakan ya yin wani taron bita […]

Read More
Ra'ayi

Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Ga Wasu Zaɓaɓɓun Jihar Bauchi.

Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwaga; • Mai girma Gwamnar jihar Bauchi Sen. Bala Moh’d. • Sen. Lawan Yahaya Gumau (Sanata Bauchi ta kudu). • Sen. Halliru Sauda Jika (Sanata Bauchi ta Tsakiya). • Barr. Ibrahim Kashim (SSG Bauchi State Government). • Hon. Yakubu Shehu Abdullahi (Reps Bauchi LGA). • Hon. Abubakar Y Sulaiman (Speaker BAHA). • Hon. […]

Read More
Labarai

Kotu Tsare Matashi Watanni 20 Tare Da Biyan Diyya Dubu  50, Bayan Ta Same Shi Da Laifin Saran Wani.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar Muslunci mai lamba 2 a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, ta tsare wani matashi watanni 20 a Kurkuku, kutun tayi hukuncin ne bayan samun wanda ake zargin da laifin saran wani da Adda. Kutun ta kuma samu wanda ake zargin mai suna Haidar Abdullahi, Da […]

Read More
Labarai

Kotu Ta Aike Da Matashi Gidan Yari Saboda Satar Goyon Masara 22.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Alkalin kotun shari’ar Muslunci mai lamba 2 da ke zaune a Tashar Babiye a jihar Bauchi Barrister Muktar Adamu Bello Dambam, ya yanke wa wani matashi mai suna Attahiru Dahiru, ɗan shekara 20, mazaunin unguwar a New GRA a garin Bauchi, hukumcin ɗaurin watanni 8 a gidan gyaran hali da tarbiya, […]

Read More
Ilimi

Makarantun Wuni Na Mata-Zalla A Jahar Bauchi Za Su Fara Ran 25 Ga Satumba

Majalisar Zartarwa ta Jahar Bauchi (Bauchi State Executive Council) a zaman da ta yi jiya, 9 Satumba, 2022, wanda Gomna Bala Abdulkadir Mohammed ya shugabanta, ta sahhale wa Ma’aikatar Ilimi fito da tsarin da zai hana cakudewar dalibai maza da mata a makarantun sakandaren wuni a Jahar, duk inda haka, ko lokacin da haka, zai […]

Read More
Lafiya

Bauchi: Nasarorin Da Gamayyar Ƙungiyoyin Ma’aikatan Kiwon Lafiya Na Sa kai Suka Cimma Cikin Shekaru Biyu.

Bayani kan wasu daga cikin Nasarorin da kungiyar ta cimma a bangaren aikin Agaji da sa kai da ta keyi a Asibitocin gwamnati ta jihar nan. Gasu kamar haka; 1. Bisa al’ada ƙungiyar kan tara kuɗi a tsakanin membobin ta dan gudunar da aikin jinya kyauta (free medical outreach service) a ƙauyuka da sukayi nesa […]

Read More
Ra'ayi

Ya Kamata Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Sauya Tinani Kan Batun Cefanar Da Kadarorin Jihar,- Koli.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasar Najeriya jam’iyyar APGA Kwamared Abdullahi Muhammad Koli, ya buƙaci gwamnatin jihar Bauchi ta sauya tinani kan batun jinginar tare da cefanar da wasu kadarorin jihar. Koli ya buƙaci haka ne cikin wata zantawarsa da Martaba FM a birnin Bauchi. Ga wani sashin hirar tasa tare da […]

Read More
Addini

A Najeriya An Kafa Ƙungiyar Wayar Da Kan Al’umma Kan Jihadi Da Rayuwar Sheikh Usman Ɗan Fodiyo.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mabiya addinin Musulunci a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, sun kafa wata sabuwar ƙungiya, wadda za ta dinga wayar da kan al’umma bisa rayuwar malamin addinin Musluncin nan da ya yi jihadin ɗaukaka addinin Muslunci a  ƙasar Sheikh Usman Ɗan Fodiyo. Bayan kafa ƙungiyar an yi mata suna […]

Read More
Labarai

Bauchi: Wata Kotu Ta Aike Da Wasu Matasa Gidan Gyaran Hali, Bayan Samun Su Da Laifin Tayar Da Hankalin Al’umma.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Rundunar yan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta gurfanar da wasu matasa huɗu gaban wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2, bayan ta kama su da zargin laifin haɗin baki da ɗaukar makamai da zummar tayar da hankali al’umma. Waɗanda ake zargin sun haɗa da Isah Adamu wanda aka fi sani […]

Read More