Bello Matawalle Gwamnan Zamfara

Tsaro

Sharuɗɗan Sulhu Guda 10 Da Gwamnatin Zamfara Da Ƴan Bindiga su Ka Gindaya Wa Juna.

Gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa sulhun da ta ƙulla da ‘yan bindiga a faɗin jihar ya na tasiri sosai, domin a cikin watanni 9 an saki fiye da mutum 3,000 da aka yi garkuwa da su, ba tare da an biya diyyar ko sisi ba. Daga nan sai Gwamnatin Zamfara ta yi kira ga sojoji […]

Read More
Labarai

Gwamnan Matawalle ya ziyarci sojojin da su ka ji raunuka a Zamfara.

Rahotanni daga jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya na Gwamnan Jihar Bello Matawalle, ya ziyarci sojojin da su ka samu raunuka a yaƙin da su ke yi da ƴan ta’adda a yau Asabar. Gwamna Matawalle ya ziyarci sojojin ne a asibiti, sanye da kayan sojoji da rigar tare harsashi. Gudun Hijira: Kudin Da […]

Read More