Labarai Sauyin Yanayi: Najeriya ta bayyana barnar da Ambaliyar ruwa ta yi a Borno da Zamfara a taron majalisar kasashen Afrika. Nijeriya ta bukaci masu hannu da shuni a fadin duniya da su tallafawa kasashen Afrika By Moddibo / September 19, 2024