Atiku ya caccaki Shugaba Tinubu kan yadda gwamnatin sa ke tafiyar da harkokin tsaro
Daga Sani Ibrahim Maitaya Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar adawa ta PDP a zaben 2023 Atiku Abubakar, ya caccaki Shugaba Bola Tinubu kan yadda…