Borno

Ra'ayi

Rashin Ƙarfafawa Ke Durƙusar Da Masu Fasahar Mu A Najeriya Musamman Ƴan Arewa.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Allah ya azurta ƴan Arewa da mutane iri-iri da suke da baiwar ƙirƙire-ƙirƙire da ƙere-ƙere da yawan gaske kuma a kowane sako da lungu na ƙasar nan musamman ma a wannan yanki namu na Arewa, to amma basa samun cigaba. Suna rasa cigaba ne saboda rashin ƙarfafawa daga gwamnatoci, mawadata da […]

Read More
Lafiya

ILLOLIN ISTIMNA’I (ZINAR HANNU) TARE DA MAGANIN SA.

Istimna’i shine mutum ya biyawa kansa buƙata ta hanyar wasa da gaban sa, hakan yana haifar da matsaloli masu yawan gaske sannan kuma haramun ne YANA HAIFAR DA MATSALOLI KAMAR HAKA 1 Yana haifar da ƙanƙancewar gaba 2 Rashin haihuwa 3 yana saka yawan mantuwa da rashin riƙe karatu 4 saurin inzali yayin jima’i 5 […]

Read More
Tsaro

Sojojin Najeriya Sun Kashe Manyan Kwamandojin Boko Haram.

Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun kashe wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram cikin mako biyu da suka gabata. A wani taron manema labarai a Abuja ranar Alhamis, rundunar tsaron ta ce dakarun Operation Hadin Kai ne suka kashe kwamandojin ta hanyar yi musu ruwan bama-bamai a maɓoyarsu. Hedikwatar tsaron ta ce dakarun […]

Read More
Labarai Tsaro

Yadda muka tsira daga sansanin ƴan ta’adda tareda ƴaƴan mu – Ƴan matan Chibok da suka kuɓuta.

  Ƴan mata biyu daga cikin waɗanda akayi garkuwa dasu Mary Dauda da Hauwa Joseph daga makarantar sakandaren mata dake Chibok a jihar Borno a shekara ta 2014 sun bayyana cewa akwai sauran mata guda 20 a sansanin Gazuwa dake dajin Sambisa, shekaru 8 bayan da ƴan ta’addan Boko Haram sukayi garkuwa dasu. Mary Dauda […]

Read More
Labarai

Hajji 2022: Jirgi na uku da Maniyata Najeriya 347 ya tashi zuwa ƙasar Saudiyya

Daga Muhammad Sani Abdulhamid   Jirgin farko na maniyata aikin hajji bana daga Babban birnin tarayya Abuja ya tashi zuwa ƙasar Saudiyya a Asabar din nan da karfe uku na yammacin da alhazai 347. Jirin FLYNAS mai lamba XY5002 ya tashi ne a filin tashi da saukar jiragen sama na ƙasa da ƙasa na dake […]

Read More
Labarai

Kungiyar Mafita ga Matasan Arewa Maso Gabas ta kaddamar da littafi kan Illar Fyade da Fataucin Mutane

Daga Jibrin Husaini Kundum   Kungiyar Mafita Ga Matasan Arewa Maso Gabashin Najeriya tayi bikin kaddamar da sabbin Shugabanninta tare da littafin data rubuta mai suna “Illar Fyade da Fataucin Mutane” Shugaban kungiyar a matakin ƙasa kwamaret Abdulrazak Sani Albani yace sun Maida hankaline bisa halin da yankin Arewa Maso Gabas ke ciki na yawaitar […]

Read More
Tsaro

Mayaƙan ISWAP Sama Da Ɗari Sun Tuba Tare Da Miƙa Kansu Ga Sojojin Najeriya.

A Najeriya, wasu mayakan kungiyar ISWAP da iyalansu, su fiye da dari daya sun tuba, kuma sun mika wuya ga rundunar sojan kasar a jihar Borno. Mutanen dai sun kunshi maza majiya karfi da mata da kuma kananan yara. A can baya ma wasu daruruwan ‘yan kungiyar Boko Haram sun mika wuya. Wasu bayanai da […]

Read More
Labarai

Shin Da Gwamna Ƙauran Bauchi Da Zulum Na Jihar Borno Wanne Yafi Aiki Ga Jihar Sa?

Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir shine gwamnan jihar Bauchi kuma yana cin zango na farko ne a wa’adin mulki. Babagana Umara Zulum shine gwamnan jihar Borno shima ya cin zango na farko ne. Duka jihohin suna shiyar Arewa maso gabashin Najeriya ne. Shin tsakanin gwamnonin biyu wanne kuke ganin yafi yiwa jihar aiki?

Read More
Tsaro

Zulum Ya Tallafawa Al’ummar Jihar Zamfara Da Miliyan 20 Ga Waɗanda Hare-Haren Ƴan Bindiga Ya Shafa.

Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno a arewacin Najeriya ya kai ziyarar jaje Jihar Zamfara game da hare-haren ‘yan fashin daji na baya-bayan nan a madadin ƙungiyar gwamnonin arewa maso gabas. Zulum wanda shi ne shugaban ƙuyngiyar gwamnonin, ya kai ziyarar ce a jiya Litinin a fadar gwamnatin jihar da ke Gusau. Yayin ziyarar, […]

Read More
Labarai

Gaskiya Ba Na Jin Daɗi A Duk Lokacin Da Aka Kwatanta Ni Da Wani Gwamna-Zulum.

Yayin da a Najeriya mabiya shafukan sada zumunta ke yawan yaba kwazon gwanman jihar Borno Babagana Umara, gwamnan ya bukaci masoyansa su daina haɗa shi da sauran gwamnoni. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Isa Gasau ya fitar ranar Litinin. Gwamnan ya yaba wa mutanen da ke tallata ayyukansa a shafukan sada zumunta, […]

Read More