China

Labarai

Ɗan Turkiyya: Yana Iƙrarin Kashe Kansa, Ya Cakawa Kansa Wuƙa Sai Naji Tsoro A  Nima Kada Ya zo Ya Cutar Dani.- Ƴar Kano.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar ƴan sandan Kano ta tabbatar da samun ƙorafi daga wata budurwa da aka sakaya sunanta kan wani saraurayinta ɗan ƙasar Turkiyya da ke bibiyarta bayan sun shafe watanni uku suna tare. “Mun samu ƙorafi daga wannan matashiya kan ta kawo kanta nan shelkwatar yan sanda da ke nan Bomfai tana […]

Read More
Lafiya

Kotu Ta Tasa Ƙeyar Ɗan Chinan Da Ya Kashe Ummita Gidan Kaso.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da ɗan Chinan da ake zargi da kisan Ummukulsum Sani Buhari, wadda aka fi sani da Ummita a ranar Laraba, gaban wata kotun majistire. Ana zargin Mista Geng Quanrong da kisan matashiyar, lamarin da ya ci karo da sashe na 221 na kundin laifuka […]

Read More
Labarai

Ƴan Sandan Najeriya Sun Ƙaddamar Da Bincike Kan Wani Ɗan China Da Ake Zargi Ya Kashe Yar Ƙasar.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Ƴan Sanda Najeriya rashen jihar Kano ta ce ta kama wani ɗan asalin ƙasar China mai suna Geng Quanrong, mai kimanin shekaru 47 da ake zargi da kisan wata yar shekaru 22 mai suna Ummukulsum Sani wadda take zaune a unguwar Janbulo da ke jihar. Kakakin rudunar yan sandan jihar […]

Read More
Labarai

Ɗan China Ya Yiwa Ƴar Najeriya Kisan Gilla.

Daga Ummahani Ahmad Usman Rahotanni daga jihar Kano, a Arewa maso Yammacin Najeriya, na cewa hukumomi a Kano sun cafke wani dan kasar China mai suna Mr Geng bisa zargin hallata wata mata Ummukulsum Buhari, da aka fi sani da Ummita a unguwar Janbulo. Freedom Radio ta cewa , Mr. Geng wanda tsohon saurayin Ummulkhairi […]

Read More
Lafiya

Covid-19: Hannun Agogo Na Neman Komawa Baya a China.

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo A garin Wuhan na kasar China an sake samun bullar cutar Coronavirus, bayan shafe kusan wata guda ba tareda jin kimanin duriyar cutar ba a birnin. Gwajin da aka yiwa wasu mutane ya tabbatar da mutum 14 daga cikin su na dauke da cutar kamar yadda Ma’aikatar Lafiya ta kasar ta […]

Read More
Lafiya

Babu Ko Mutum Guda Mai Dauke Da Cutar Coronavirus A Kasar China.

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo Hukumomi a kasar China, sun tabbatar da cewa duk masu dauke da cutar sun warke kuma zuwa yanzu an sallami kowa daga asibititocin da ke birnin Wuhan, inda anan ne aka samu barkewar cutar. Tun a watan Disamba na karshen shekarar data gabata ne dai jami’ai a kasar suka sanar da […]

Read More
Lafiya

An Yi Kira Ga Al’ummar Nijeriya Da Su Ba Da Rayuwar Su Wajen Yakar Annabor Covid-19 A Fadin Kasar.

Saga: sulema Ibrahim Moddibo Shugaban kungiyar ‘dalibai ‘yan kasashen waje a Jami’ar Shenyang dake lardin yunin arewa maso gabashin kasar China, Saddam Sani Mai Daji, yace nasarar da Gwamnati ta yi na yakar annabor COVID-19 ba wai ta yi ba ne ita kadai, tayi nasarar ne tare da hadin kan al’umma wajen saudakar da ruyuwar […]

Read More
Lafiya

Halin Da Duniya Ke Ciki Game Da Cutar Coronavirus.

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo A cikin mutum 382,000 da aka tabbatar sun kamu da cutar a fadin duniya, mutum 102,000 sun warke, ta kuma kashe wasu mutane kimanin 16,600. A can birnin Wuhan na kasar China inda cutar ta samo asali, an gudanar da ayyukan fesa maganin kashe kwayoyin cuta a tashar jiragen kasa dake […]

Read More
Coronavirus hospital
Lafiya Mutuwa

Filifin: Wani Mutum Guda Ya Mutu Sakamakon Cutar Coronavirus.

An samu rahoton mutuwar mutum guda Dan kimanin shekaru 44 da haihuwa, sakamakon kamuwa da Cutar Coronavirus. Mutumin ya mutu ne a ranar lahadi, wanda da ake tsammanin Cutar tayi silar mutuwar sa. bayan ya dawo daga kasar China sati biyu da suka wuce tare da wata mata. Cutar wadda ta kashe mutum ashirin da […]

Read More
Al'ajabi

Chakwakiya: Wata mata ta haifi tagwaye wanda kowanne ubansa daban.


Notice: Trying to access array offset on value of type bool in /home/martabaf/public_html/wp-content/plugins/social-media-share-buttons/mozedia-sharing.php on line 283

Asirin wata matar aure a kasar China da aka boye sunanta ya tonu a kan cin amanar mijinta da take yi bayan ta haifi ‘yan biyu masu banbanci mai yawa. Mijin mai suna Xiaolong ya mika tagwayen asibiti inda aka gano iyayensu maza daban ne ta hanyar gwajin kwayar halittar DNA. Jaridar liget ta rawaito […]

Read More