Direban Motar Da Ya Kashe Masu Shara Biyu Ya Miƙa Kansa Ga Ƴan Sanda A Jihar Legas.
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Wani direban mota da ya kashe masu shara guda Biyu a Legas a lokacin da yake yunƙurin kaucewa shiga hannun jami’an tsaro ya miƙa kansa ga…