Raba Ƙasar Falasɗinawa Da Isra’ila Shine Zai Kawo Ƙarshen Rikicin Da Ke Tsakanin Su – Sheikh Qaribullah.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika ya kashe al’umma Falasɗinawa da ake yi ya yi yawa, a don haka ya ce mafuta kawai shine abar kowace ƙasa…