Ƴansandan Najeriya Najeriya sun cafke mutum biyu kan rikicin baya-bayan nan da ya afku a jihar Filato
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa bincike na farko da ayyukan da suka biyo bayan hare-hare na baya-bayan nan da aka kai wa wasu al’ummomi a jihar Filato, sun…