Labarai Za a sake zaɓen ƙananan hukumomi a jihar Rivers bayan kotun Koli ta rushe wanda aka yi a shekarar da ta gabata. Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tabbatar wa al’ummar jihar cewa gwamnatinsa za ta yi By Moddibo / March 2, 2025