Labarai An tsagaita bude wuta a Lebanon bayan cimma yarjejeniya tsakanin Isra’ila da Hesbollah. Daga Suleman Ibrahim Modibbo An dai kwashe fiye da shekara ɗaya ana gwabza rikici a By Moddibo / November 27, 2024
Labarai Tsaro Wani Babban Kwamandan Sojin Isra’ila Ya Baƙunci Lahira A Gaza. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Sojojin Isra’ila sun ce an kashe wani kwamandan da ke tuka By Moddibo / October 21, 2024
Tsaro Hezbollah Ta Fatattaki Sojojin Isra’ila A Ƙoƙarinsu Na Kutsawa Lebanon. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni na cewa, Hezbollah ta ce ta yi ma sojojin By Moddibo / October 9, 2024
Tsaro Za Mu Ɗauki Matakin Da Ya Dace Kan Isra’ila Ta Ƙarfin Tuwo.-Khamene. Jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei ya yaba da hare-haren da Iran ta ƙaddamar kan By Moddibo / October 4, 2024
Labarai Gagarumar Zanga-zanga Ta `Barke A Isra’ila Yayin Hezbollah Ke Zafafa Hare-hare Kan `Kasar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasa rahitanni daga `kasar Isra’ila na cewa, gagarumar zanga-zanga ta ɓarke By Moddibo / September 8, 2024
Labarai An Fara Tattaunawa Kan Tsagaita Wuta A Yaƙin Da Isra’ila Ke Yi Da Ƙungiyar Hamas. Tawagar wakilan Hamas za ta ziyarci birnin Alkahira a yau litinin domin tattaunawa kan batutuwan By Moddibo / April 29, 2024
Labarai An Kama Mutane 6 Da Su Ka Yi Zanga-zangar Adawa Da Natanyahu A Isra’ila. Daga Suleman Ibrahim Modibbo da Firdausi Ibrahim Bakondi Wasu rahotanni daga ƙasar Isra’ila na cewa, By Moddibo / December 3, 2023
Labarai A Safiyar Juma’ar An Kashe Mutum 109 A Gaza Bayan Ƙarewar Wa’adin Tsagaita Wuta. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ma’aikatar lafiya ta Gaza da ke karkashin ikon Hamas ta ce By Moddibo / December 1, 2023
Tsaro Ana Ci Gaba Da Shiga Da Gawarwaki Asibitin Gaza Bayan An Binne Gawa 179 A Cikin Sa. Daraktan babban asibitin Gaza ya ce mutane dari da saba’in da tara, da suka hada By Moddibo / November 14, 2023
Tsaro Raba Ƙasar Falasɗinawa Da Isra’ila Shine Zai Kawo Ƙarshen Rikicin Da Ke Tsakanin Su – Sheikh Qaribullah. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika ya kashe al’umma Falasɗinawa da ake By Moddibo / November 6, 2023
Tsaro Hare-haren Da Isra’ila Ta Kai Cikin Dare Sun Kashe Aƙalla Mutum 55,- Hamas. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni sun ce, Hamas ta ce aƙalla mutum 55 ne By Moddibo / October 22, 2023