Gwamnatin jihar Gombe ta amince da biyan kuɗaɗen giratuti naira Biliyan 4.205
Daga Abdul`azez Abdullahi Majalisar Zartaswar Jihar Gombe ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ta amince da Naira biliyan 4 da miliyan 205 don biyan kuɗaɗen sallama ga ma’aikatan jiha…