Gwamnatin Bauchi ta bayyana damuwarta kan kamun da EFCC ta yi wa Akanta Janar na jihar.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana cafke Akanta Janar na jihar Sirajo Jaja, da jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) suka yi, bisa zargin almundahanar Naira…