Hukumar Jin Dadin Alhazzai ta jihar Niger ta fara rarraba unifom da wasu kayayyaki ga mahajjata
Hukumar Jin Dadin Alhazzai ta jihar Niger ta fara rarraba unifom da kuma karamar jakka mai nauyin kilo 8 ga mahajjata masu niyyar zuwa hajjin bana, a matsayin wani bangare…