An banka wa gidaje 24 da runbunan ajiyar hatsi wuta a jihar Jigawa bayan wani rikici ya ɓarke tsakanin Hausawa da Fulani.
An banka wa gidaje 24 da rumfunan ajiyar hatsi 16 wuta, yayin wani rikicin al’umma tsakanin al’ummar Hausawa da Fulani a Gidan Na Ruwa da ke Karamar Hukumar Taura a…