Hedkwatar tsaron Najeriya ta musanta ficewar Nijar daga rundunar hadin gwiwa ta MNJTF.
Hedkwatar Tsaro ta karyata rahotannin da ke cewa Jamhuriyar Nijar ta janye daga Rundunar Hadin Gwiwa ta Kasa da Kasa, tana mai cewa irin wannan matakin zai haifar da mummunan…