Mun mayar da yara miliyan 1.5 makaranta a Borno – Zulum.
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce gwamnatinsa ta mayar da yara sama da miliyan 1.5 makarantu a jihar. Zulum ya ce adadin yara da…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce gwamnatinsa ta mayar da yara sama da miliyan 1.5 makarantu a jihar. Zulum ya ce adadin yara da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar tsofaffin ɗalibai ta makarantar Kano Teaching College KTC na shekarar 2004 ta samarwa da makarantar kujerun zama na kimanin Naira milayan ɗaya. An miƙa kujerun…
Gwamnatin Yobe ta soke lasisin wasu makarantu masu zaman kan su da ke jihar, tare da kiran masu makarantun su bi tsarin doka da odar da gwamnati ta shinfiɗa don…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo An ƙaddamar da wani kwamitin lura da horar da matasa maza da mata kan ilimin kwamfuta a ƙaramar hukumar Dala da ke jihar Kano a Arewacin…