Bankin Duniya ya yabi Gwamnatin Jigawa kan ayyukan AcReSAL
Daga Sadiq Muhammad Babban Bankin Duniya (World Bank) ya yaba da yadda gwamnatin Jihar Jigawa ke gudanar da aikin Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (AcReSAL) cikin gaskiya, jajircewa da kuma…