APC ta ƙaryatajita-jitar sauya Shettima a matsayin Mataimakin Shugaban kasa a 2027
Jam’iyyar APC, ta musanta rade-radin da ke cewa akwai sabani tsakanin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima, inda ta yi watsi da zancen cewa Tinubu na shirin sauya…