Labarai Jiga-jigan ƴan siyasar jihar Katsina za su shiga ƙawancen Atiku don kayar da Tinubu a zaɓen 2027. Wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Katsina sun kuduri aniyar haɗa wani kawancen jam’iyyun adawa, By Moddibo / April 3, 2025