Kotu a Kano ta ɗage yanke hukunci kan shari’ar da ake yi wa tsohon Gwamnan jihar Ganduje
Wata Babbar Kotu ta jihar Kano a ranar Talata, ta ɗage yanke hukunci kan shari’ar da ake yi wa tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Shugaban jam’iyyar APC na Ƙasa Dr.…