Kotun koli ta soke hukuncin da ya bai wa tsagin da ke adawa da Obi a jam’iyyar LP nasara
Kotun Koli ta rushe hukuncin Kotun Daukaka Kara da ke Abuja, wanda ya amince da Julius Abure a matsayin Shugaban Jam’iyyar Labour Party (LP) na kasa. A cikin hukuncin da…