Yansandan jihar Legas sun rushe wani gida da ake koyar da damfarar internet.
Rundunar ‘yan sandan jihar Lagas ta fallasa tare da rushe wata haramtacciyar cibiyar koyar da damfara ta intanet, wadda aka fi sani da “Makarantar Yahoo,” a yankin Iju na jihar.…