Majalisar Dokokin Kano ta amince da kafa Dokar Hukumar Wutar Lantarki ta Jihar Kano 2025
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da Dokar Kafa Hukumar Wutar Lantarki ta Kano (Kano State Electricity Agency Bill 2025) domin inganta samar da wutar lantarki…