Labarai Me Yasa Gwamnatin Enugu Ta Umarci Coci-coci Da Masallatai Su Cire Lasifika? Gwamnatin jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya ta umarci dukkanin majami’u da masallatai a jihar By Moddibo / August 16, 2024