Gwamnatin Najeriya za ta kammala gyaran matatar mai ta Kaduna zuwa ƙarshen Disamban 2024.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Kamfanin man fetur na Najeriya ya bayar da kwangilar gyara matatar man fetur da ta ke jihar Kaduna, wadda ake sa ran aikin zan kammala a…