Peter Obi ya gode wa Ƴansanda kan janye gayyatar da su ka yi wa Sarki Sunusi.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour ya yaba wa rundunar ‘Yan Sandan Najeriya, bisa janye gayyatar da aka yi wa Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sanusi. Obi ya ce…