Labarai Za a Fara Aikin Gyaran Dama-Daman Kano ta Kudu Nan ba da Jimawa ba – Gwamnatin tarayya. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnatin tarayya ta bayyana za ta ci gaba da aikin gyaran By Moddibo / January 20, 2025
Labarai Dokar haraji: Da sauran rina a kaba – Ali Ndume. Sanata Ali Ndume, ɗaya daga cikin ƴan gaba-gaba wajen sukar ƙudirin ya ce a baya By Moddibo / January 18, 2025
Labarai Mutane 86 ne su ka yi ƙorafi a kan Shamsiyya -Yansanda. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar ƴansanda a jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa da By Moddibo / January 16, 2025
Siyasa Ƙungiyar LND ta su Shekarau za ta rikiɗe zuwa jam’iyyar siyasa. Ƙungiyar League of Northern Democrats (LND) wadda wasu ƴan siyasa daga arewacin Najeriya suka kafa By Moddibo / January 6, 2025
Siyasa PDP ta sha alwashin kwace mulkin Najeriya a hannun APC. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jam’iyyar a Najeriya ta PDP ta ce za su samu ƙarin By Moddibo / January 6, 2025
Labarai Gwamnan Kano ya amince da murabus ɗin Kwamishinan Ma’aikatar Bibiya da tabbatar da Nagartar Aiki. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin By Moddibo / January 6, 2025
Labarai Gwamna Zulum zai saka tallafin man fetur ga manoman yankin da rikicin Boka Haram ya shafa. Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jahar Borno da ke Arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum, ya By Moddibo / January 4, 2025
Labarai Matatar Man Dangote ta ƙulla yarjejeniya da wasu kamfanoni don karya farashin man fetur a Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin matatar mai ta Dangote ya bayyana cewa ya ƙulla yarjejeniya By Moddibo / January 3, 2025
Labarai Me Shamsiyya ta aikata `Yansanda Kano su ka kama ta da abokanta? Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar `Yansandan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta ce, ta By Moddibo / January 2, 2025
Labarai Me ya sa PDP ke kallon jawabin Tinubu a matsayin soki-burutsu? Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Jam’iyyar a Najeriya, PDP ta ce jawabin da Shugaba Bola Ahmed By Moddibo / January 2, 2025
Labarai Nan da Makwanni Ƴan Najeriya za su yi murmushi a 2025 – Shettima. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce ƴan Najeriya za By Moddibo / January 2, 2025
Labarai Gwamnatin jihar Gombe ta amince da biyan kuɗaɗen giratuti naira Biliyan 4.205 Daga Abdul`azez Abdullahi Majalisar Zartaswar Jihar Gombe ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ta By Moddibo / January 1, 2025
Labarai SANATA ABDUL’AZIZ YARI YA BA KUNGIYAR YAN JARIDA TA KASA RESHEN JAHAR ZAMFARA SABUWAR MOTA. Daga Sani Ibrahim Maitaya Sanata Abdulaziz Yari Abubakar (Marafan Sokoto), mai wakiltar mazabar Zamfara ta By Moddibo / December 29, 2024
Labarai NAHCON ta amince da kamfanoni 10 don jigilar aikin Hajjin 2025. NAHCON ta amince da kamfanoni 10 don jigilar aikin Hajjin 2025. Hukumar Alhazai ta Ƙasa, By Moddibo / December 28, 2024
Labarai Kuɗin hutu na 2024: Ma’aikatan Soba sun yabawa shugaban ƙaramar hukumar bisa biyansu akan lokaci. Daga Muazu Abubakar Albarkawa,Kaduna Kungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta kasa (NULGE) ta yabawa shugaban karamar By Moddibo / December 25, 2024
Labarai Kwastam za ta ɗauki sabbin ma’aikata 3,927 a Najeriya. Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da shirin daukar sabbin ma’aikata 3,927 domin kara By Moddibo / December 23, 2024
Labarai Gobara ta ƙone kasuwar Babura ta Yar-Dole da ke jihar Zamfara. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Zamfara, sun yi ƙoƙarin kashe wata By Moddibo / December 22, 2024
Labarai Matatar Dangote haɗin gwiwa da kamfanin mai na MRS za su sayar da fetur a kan N935 duk lita. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya yaba wa Shugaba Bola By Moddibo / December 22, 2024
Labarai Ƴansanda sun kama mutane 7 da ake zargin ƴan kungiyar asiri ne a Ogun. Daga Abdul’aziz Abdullahi Rundunar Ƴansandan Najeriya reshen jihar Ogun ta kama wasu mutane da ake By Moddibo / December 17, 2024
Labarai Benue: Mutane 20 sun mutu, an ceto mutane 11 a hatsarin kwale-kwale. Daga Suleman Ibrahim Modibbo An tabbatar da mutuwar mutane 20 galibi mata da yara ƙanana By Moddibo / December 16, 2024
Rahoto Kawo Ƙarshen Yin Shiru: Juriya, Jajircewa Da Ci Gaba Wajen Magance Cin Zarafin Mata Da Yara a Jihar Yobe. Halima Abba Waziri. A jihar Yobe da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, tabon rikice-rikice da By Moddibo / December 15, 2024
Labarai Sojoji sun kama masu garkuwa da mutane tare da ƙwato alburusai a Filato. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Dakarun sojojin da aikin soji na musamman na ‘Operation SAFE HAVEN’ By Moddibo / December 12, 2024
Labarai Mun mayar da yara miliyan 1.5 makaranta a Borno – Zulum. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce gwamnatinsa ta mayar By Moddibo / December 12, 2024
Labarai Bankin Duniya ya ce har yanzu Najeriya ba ta kama hanyar yaƙi da rashawa ba. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Bankin Duniya ya ce har yanzu Najeriya ba ta ɗauko hanyar By Moddibo / December 12, 2024
Labarai Jami’an tsaro sun ceto manoma 36 daga hannun ƴan bindiga a Kebbi. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Tawagar haɗin gwiwa ta ’yan sanda, sojoji da ’yan sa-kai, sun By Moddibo / December 11, 2024
Labarai Dillalan fetur sun nuna damuwa kan tsaikon da ake samu a matatar Fatakwal. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta By Moddibo / December 11, 2024
Labarai Jami’ar Kwara ta rage wa masu buƙata ta musamman kuɗin karatu. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Jami’ar jihar Kwara da ke Najeriya ta sanar da rage naira By Moddibo / December 11, 2024
Labarai “Kwararar masu aikata laifuka daga jihohin makwabta ne abin da ya taimaka wajen ƙalubalen tsaro”- Gwamnatin Gombe. Daga Abdul’aziz Abdullahi Majalisar tsaro ta jihar Gombe ta yi ganawar gaggawa domin shawo kan By Moddibo / December 10, 2024
Labarai Kano da Katsina, sun zama a sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun kuɗi. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Jihohin Kano da Katsina, sun zama sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun By Moddibo / December 10, 2024
Labarai Kamfanin Turkiyya zai fara haɓaka noman zamani a Zamfara. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wani fitaccen kamfanin kasar Turkiyya, Direkci Group, zai fara aikin noman By Moddibo / December 10, 2024
Labarai Ƙungiyar Alkalai sun shiga yajin aikin sai baba ta gani. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Kungiyar Alkalan Najeriya (MAN), reshen jihar Cross River, ta shiga yajin By Moddibo / December 10, 2024
Labarai NAFDAC ta gargaɗi masu gidajen Burodi kan amfani da Sakarin. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC, ta gargaɗi masu By Moddibo / December 10, 2024
Labarai Za a fuskanci hazo na kwanaki 3 a wasu sassan Najeriya – NiMet. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NIMET), ta yi hasashen cewa za’a By Moddibo / December 9, 2024
Labarai Hedkwatar tsaron Najeriya ta yi martani kan rahoton Amnesty. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shalkwatar tsaron Najeriya ta musanta zargin da ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama By Moddibo / December 9, 2024
Labarai An yi arangama tsakanin makiyaya da manoma a jihar Gombe. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu An yi arangama tsakanin makiyaya da wasu matasa a kauyen Lano By Moddibo / December 8, 2024
Labarai Matuƙa Adaidaita Sahu za su dawo biyan haraji a Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, za ta ci gaba By Moddibo / December 5, 2024
Labarai Emefiele ne ya mallaki unguwa mai gidaje 753 da EFCC ta ƙwace a Abuja. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Wasu rahotanni daga kafafen yaɗa labarai qa Najeriya na cewa, tsohon By Moddibo / December 4, 2024
Labarai Hukumar Kashe Gobara ta jihar Kano ta tseratar da ran mutum 4 a cikin watan Nuwamba 3 sun rasu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Wani rahoto da Hukumar Kashe Gobara ta jihar Kano da ke By Moddibo / December 4, 2024
Labarai “Yawancin maganganun da ake yi na suka a kan ƙudurin ba ana yin su ne bisa wata ƙwaƙƙwarar hujja ba, illa shaci faɗi kawai”-Tinubu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Fadar shugaban Najeriya ta ce babu wani sashe na sabon ƙudurin By Moddibo / December 3, 2024
Labarai Malaman Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Gwamnatin Kano sun tsunduma Yajin Aiki. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha reshen Jihar Kano, ta shiga yajin aikin gargaɗi By Moddibo / December 3, 2024
Labarai Gwamnan Kaduna ya Ƙaddamar da Asibiti da Cibiyar Fasaha, shekara 1 bayan harin bam a ƙauyan Tudun Biri. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shekara ɗaya bayan da sojoji su ka kai harin bam a By Moddibo / December 3, 2024
Labarai Sojojin Najeriya sun yi raga-raga da sansanonin ƴan bindiga a jihar Taraba. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Dakarun rundunar soji ta 6 da kuma dakarun rundunar soji na By Moddibo / December 2, 2024
Labarai Gwamnatin tarayya za ta fara allurar rigakafin zazzaɓin cizon sauro a jihohin Kebbi da Bayelsa a Yau. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta ƙasa NPHCDA ta By Moddibo / December 2, 2024
Labarai “Mun himmatu wajen gina Najeriya mai cike da inganci” bayan hana ƴan Najeriya yin rayuwa ƙarya- Tinubu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya ce ’yan Najeriya suna rayuwar ƙarya By Moddibo / December 2, 2024
Labarai Shugaba Tinubu zai wuce ƙasar Afirka ta Kudu daga Faransa. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu, zai wuce ƙasar Afirka ta By Moddibo / December 1, 2024
Labarai “Bai kamata tsare- tsaren kuɗi da gwamnati ke son ingantawa ya fifita wasu jihohi ƙalilan ta hanyar ruguza sauran ba”- Atiku Abubakar. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar ya yi kira ga majalisar dokokin By Moddibo / December 1, 2024
Labarai Kungiyar ASUU reshen jihar Bauchi ta shiga yajin aikin sai baba ta gani. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) reshen jami’ar jihar Bauchi, Sa’adu By Moddibo / December 1, 2024
Labarai Gwamnan Kano ya gana da ƴan majalisar wakilai na Kano Kano sabuwar dokar haraji. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman By Moddibo / December 1, 2024
Labarai Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga a Abuja. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya samu raunin By Moddibo / December 1, 2024
Labarai An yanke wa Jami’ar ABU Zariya lantarki saboda rashin biyan kuɗin wuta. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Ma’aikatan rarraba wutar lantarki ta jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya By Moddibo / November 30, 2024
Labarai Gwamnatin Kano ta dawowa da Jami’ar Yusuf Maitama University sunanta na asali Northwest University. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Majalisar zartarwa ta gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir By Moddibo / November 29, 2024
Labarai ASUU ta nuna damuwa kan yawaitar ɗaliban da ke samun sakamakon first-class a Najeriya. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) ta bayyana damuwa kan yawaitar By Moddibo / November 29, 2024
Labarai NAHCON ta ce kowanne alhajin 2023 za a mayar masa da naira 60,080. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar NAHCON ta bayyana cewa ta mayar da kuɗaɗen alhazan ne By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Ƴansandan jihar Gombe sun kama wasu matasa biyu bisa zargin fashi da makami. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Yansandan Najeriya reshen jihar Gombe ta tabbatar da kamawa da By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Gwamnatin Najeriya za ta raba irin Alkama mai jure zafi ga manoma. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta rabawa manoma Irin alkama mai jure By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Sojan saman Nijeriya sun yi wa Ƴan Boko Haram fata-fata a Borno. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Harin sama da jiragen yakin Sojin Sama na Najeriya suka kai By Moddibo / November 27, 2024
Uncategorized Kutu ta ɗaure likitan bogi da ya yi shekaru 10 ya na aiki a Abuja. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wata babbar kotu da ke Jabi a babban birnin tarayyar Nigeria By Moddibo / November 27, 2024
Article Labarai Kotu ta bayar da umarnin tsare Yahaya Bello bayan ya musanta zarge-zargen da ake masa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zarge-zargen da hukumar By Moddibo / November 27, 2024
Labarai EFCC ta gurfanar da tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello a Kotu kan almundahana da naira biliyan 110. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. A Najeriya Hukumar EFCC yaki da cin hanci da rashawa a By Moddibo / November 27, 2024
Labarai Ƴarsanda ta yi barazanar kashe kanta da ƴaƴanta. Wata ƴansanda a Jihar Edo da aka kora , Sifeto Edith Uduma, ta yi barazanar By Moddibo / November 27, 2024
Labarai An gano shinkafar da Tinubu ya bayar a raba ana canza musu buhu a Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu bayanai da ke fitowa daga birnin Kano na cewa Hukumar By Moddibo / November 26, 2024
Labarai Gwamnan Abba ya zargi gwamnatin Ganduje da cin hanci da rashawa da gazawa wajen tsara birane. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Gwamnan jihar Kano da ke Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar By Moddibo / November 26, 2024
Labarai “Su na ɓata wa kan su lokaci ne kawai, kwanan nan kotu to kori shi kansa Kwankwason daga NNPP saƙon Madaki ga masu son a tsige shi. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar tarayyar Najeriya Aliyu Sani Madaki, By Moddibo / November 26, 2024
Labarai Ƴan majalisar wakilai na NNPP sun amince da tsige Ali Madaki a matsayin mataimakin shugaban marasa rinjaye. Yan majalisar wakilai 15 cikin 18 da aka zaba a jam’iyyar NNPP a jihar Kano By Moddibo / November 25, 2024
Labarai Gwamnatin Najeriya za ta kammala gyaran matatar mai ta Kaduna zuwa ƙarshen Disamban 2024. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Kamfanin man fetur na Najeriya ya bayar da kwangilar gyara matatar By Moddibo / November 25, 2024
Labarai Sama da ɗalibai dubu 12 ne suka zana jarrabawar neman shiga Jami’ar Yusuf Maitama da ke Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A aƙalli sama ɗalibai 12,000 suka nuna sha’awarsu ta zama ɗaliban By Moddibo / November 25, 2024
Labarai An kashe mata 85,000 da gayya a faɗin duniya baki ɗaya -Rahoto. Daga Zainab Adam Alaramma Wani rahoto da majalisar ɗinkin Duniya ta fitar na shakarar 2023 By Moddibo / November 25, 2024
Labarai Hukumar EFCC ta ba wa jami’anta umarnin bincikar gwamnonin da ke kan mulki. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni a Najeriya na cewa, Hukumar Yaƙi da Rashawa ta By Moddibo / November 24, 2024
Labarai Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa ya raba Babura dubu 1 ga Ƴansandan Kano. Daga Sani Ibrahim Maitaya Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya bayar da tallafin By Moddibo / November 24, 2024
Labarai Gwamnan Yobe ya amince da biyan mafi ƙarancin albashi dubu 70. Daga Sani Ibrahim Maitaya. Gwamnan jihar Yobe da ke Arewacin Najeriya, Mai Mala Buni, ya By Moddibo / November 24, 2024
Labarai Kano Pro-pa ta nemi Gwamnatin Kano ta tsayar da ginin wasu ajujuwan karatu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Ƙungiyar da ke kare ayyukan Gwamnatin Kano da nagartar su wato By Moddibo / November 22, 2024
Labarai Me ganawar Gwamnan Gombe da Shugaban NNPCL ta ƙunsa? Daga Suleman Ibrahim Modibbo A ranar Alhamis ɗin jiya ne, Gwamnan jihar Gombe da ke By Moddibo / November 22, 2024
Labarai Majalisa ta nemi rundunar sojin Najeriya ta kawo ƙarshen Lakurawa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Majalisar Dattijan Najeriya ta buƙaci rundunar sojojin ƙasar da sauran hukumomin By Moddibo / November 21, 2024
Labarai Yau Alhamis Gwamna Bala zai gabatar da kasafin kuɗin 2025 ga majalisar dokokin jihar Bauchi. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Bauchi da ke Arewacin Najeriya Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad, By Moddibo / November 21, 2024
Labarai Sarkin Musulmi Ya Musanta Cewa Sarakunan Gargajiya Su Na Tsoron Gwamnoni. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Mohammad Abubakar II ya musanta maganar By Moddibo / November 20, 2024
Labarai An Yi Kira Ga Tinubu Ya Ayyana Dokar Ta Ɓaci Kan Ta’amali Da Miyagun Kwayoyi. Daga Abdul’aziz Abdullahi An bukaci Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu,ya ayyana dokar ta ɓaci By Moddibo / November 20, 2024
Tsaro Ƴansanda Sun Kama Wani Ɗan Kasar Aljeriya Da Bindigu A Zamfara. Daga Sani Ibrahim Maitaya Rundunar Ƴansandan jihar Zamfara ta kama wani dan kasar Aljeriya mai By Moddibo / November 20, 2024
Labarai Gwamnan Jigawa ya janye dakatarwar da ya yi wa kwamishinansa kan zargin lalata. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya janye dakatarwar da ya yi By Moddibo / November 19, 2024
Labarai Gwamnatin Zamfara Ta Ƙaddamar Sabuwar Tashar Mota Ta Zamani. Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal, ya ƙaddamar da aikin ginin tashar By Moddibo / November 19, 2024
Lafiya Ƙungiyar Kwadago Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jihar Zamfara. Daga Sani Ibrahim Maitaya. A Najeriya ƙungiyar kwadago ta ƙasar reshen jihar Zamfara, ta yi By Moddibo / November 19, 2024