Labarai Obasanjo Ya Nemi A Sauke Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Mahmoodd Yakubu. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya yi kira da a yi By Moddibo / November 18, 2024
Labarai Matashi Ya Kashe Kansa Sanadin Sauraron Kiɗan Gangi A Kano. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Rundunar Ƴansandan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta tabbatar da By Moddibo / November 18, 2024
Uncategorized Tsadar Rayuwa: Ba Da Daɗewa Ba Abubuwa Za Su Yi Kyau -Gwamnatin Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaba Bola Ahmed Tinubu a ranar Litinin, ya amince cewa ‘yan By Moddibo / November 12, 2024
Labarai Gwamnatin Kano Za Ta Fara Tantance Baƙi Ƴan Kasashen Waje Da Ke Jihar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin ƙwararru da zai yi By Moddibo / November 5, 2024
Labarai Gwamnan Gombe Ya Sa Hannu Kan Takardar Yarjejeniyar Samar Da Tashar Wutar Lantarki A Jihar. Daga Abdul’aziz Abdullahi Gwamnatin jihar Gombe ta kulla yarjejeniyar da wani shararren kamfani mai suna By Moddibo / November 3, 2024
Labarai Gwamnan Bauchi Ya Buƙaci Gwamnatin Najeriya Ta Saki Yaran Arewa Da Take Tsare Da Su A Abuja. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A wani saƙo da ya wallafa a shafin na Facebook mai By Moddibo / November 2, 2024
Labarai Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Biyan Dubu 72 Mafi Ƙarancin Albashi A Kaduna. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba By Moddibo / October 31, 2024
Labarai Babu Wata Barazana Game Da Ƙarancin Mai A Najeriya,-Manyan Dillalan Man Fetur. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Manyan dillalan man fetur a Najeriya, sun tabbatar wa ‘yan ƙasar By Moddibo / October 31, 2024
Labarai Kotun Ɗaukaka Ƙara A Kaduna Ta Sanya Ranar Fara Shari’a Kan Rikicin Sarauta A Masautar Zazzau. Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Kaduna ta tsaida ranar 14 ga watan Janairu, By Moddibo / October 30, 2024
Uncategorized Ƴan Kasuwar Man Fetur Sun Fara Siyen Man Daga Matatar Dangote. Yayin da ƴan Najeriya ke ci gaba da shan man fetur da tsada, matatar man By Moddibo / October 24, 2024
Labarai Ƴan bindiga Sun Sanya Harajin Miliyan 10 Ga Wasu Ƙauyuka A Jihar Katsina. Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, al’ummomin wasu garuruwa shida na yankin ƙaramar hukumar Danmusa, By Moddibo / October 23, 2024
Siyasa An Ba Wa Ganduje Wa’adin Kwanaki 7 Ya Sauka Daga Shugabancin Jam’iyyar APC. Daga Sani Ibrahim Maitaya Wani jigo a jam’iyyar APC Alhaji Saleh Zazzaga, ya sabunta yunkurin By Moddibo / October 9, 2024
Labarai Za Mu Yi Ƙoƙarin Rage Kuɗin Aikin Hajjin Bana – NAHCON. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Yayin da maniyata aikin hajjin bana a Najeriya ke cikin rashin By Moddibo / October 9, 2024
Tsaro Hukumar Kula Da Shige Da Fice Ta Najeriya Ta Yi Ƙarin Girma Ga Wasu Jami’anta A Jihar Gombe. Daga Abdul’aziz Abdullahi A Najeriya hukumar kula da shige da fice ta ƙasar wato Nigeria By Moddibo / October 9, 2024
Labarai Gwamnatin Tarayya ba za ta saka tallafi a kuɗin aikin Hajjin 2025 ba,-NAHCON. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Najeriya hukumar kula da aikin Hajji ta kasar, NAHCON ta By Moddibo / October 8, 2024
Tsaro Ƴan Bindiga Sun Halaka Askarawa 8 A Jihar Zamfara. Daga Sani Ibrahim Maitaya Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe jami’an ba da kariya ga By Moddibo / October 8, 2024
Labarai Babban Sifeton Ƴansanda Ya Umarci Jami’ansa Su Janye Daga Sakatariyar Ƙananan Hukumomin Jihar Rivers. Wasu rahotanni daga jihar Rivers na cewa, babban Sufeto na ƴansandan Najeriya ya ba da By Moddibo / October 7, 2024
Labarai Fadar Shugaban Najeriya Ta Karrama Shugaban Makarantar Sakandare A Jihar Zamfara. Daga Sani Ibrahim Maitaya An karrama wani shugaban makarantar sakandare daga jahar Zamfara a matsayin By Moddibo / October 6, 2024
Labarai Gwamnan Jihar Zamfara Ya Biya Naira Biliyan 9 Ga Ƴan Fansho. Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jahar Zamfara da ke Arewacin Najeriya, Dauda Lawal, ya biya By Moddibo / October 5, 2024
Tsaro Ƴan Bindiga: Ƙofarmu A Buɗe Take Ga Duk Wanda Yake So Ya Miƙa Wuya- Tinubu. Daga Suleman Ibrahim Moddibo. Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ce za a cigaba da luguden By Moddibo / October 5, 2024
Labarai Gwamnatin Jihar Adamawa Za Ta Tantance Ma’aikata. Daga Nuruddeen Usman Ganye Gwamnan Kano jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya bayar da umarnin By Moddibo / October 5, 2024
Tsaro Kwanakin Bello Turji Sun Kusa Ƙare Wa- Sojin Najeriya. Daga Sani Ibrahim Maitaya Shugaban rundunar tsaro ta kasa Christopher Musa, ya sanar da cewa By Moddibo / October 5, 2024
Tsaro Najeriya Ta Fi Samun Tsaro A Mulkin Tinubu -Nuhu Ribadu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mai bai wa shugaban ƙasar Najeriya shawara kan sha’anin tsaro Mallam By Moddibo / October 4, 2024
Labarai Gwamnatin Kano ta ciyo bashin biliyan 177.4 daga ƙasar Faransa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A shirin ta na samar da ruwan sha, gwamnatin jihar Kano By Moddibo / September 26, 2024
Labarai Sauyin Yanayi: Najeriya ta bayyana barnar da Ambaliyar ruwa ta yi a Borno da Zamfara a taron majalisar kasashen Afrika. Nijeriya ta bukaci masu hannu da shuni a fadin duniya da su tallafawa kasashen Afrika By Moddibo / September 19, 2024
Labarai Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Birnin Maiduguri. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni da ke fitowa daga jihar Borno na cewa, al’umma By Moddibo / September 10, 2024
Labarai Rashin adalci ne a bada rabon tallafin shinkafar Kano a hannun APC – Kwankwaso. Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana rashin gamsuwa kan yadda gwamnatin By Moddibo / September 9, 2024
Labarai DSS Sun Cafke Shugaban NLC Joe Ajaero. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni a Najeriya na cewa jami’an hukumar tsaro ta farin By Moddibo / September 9, 2024
Labarai Yansanda Sun Tsare Mutumin Da Ya Caka Wa Ƴar shekara 8 Almakashi Da Cokali A Al’aurarta Har Sai Da Ta Sume. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Ƴansandan jihar Jigawa da ke Arewacin Najeriya, ta tsare wani By Moddibo / September 9, 2024
Labarai Biyan kudin fansa ba ya hana ƴan bindiga kashe wanda aka yi garkuwa da shi – Gwamna Radda. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Radda, ya ce ƴan bindiga ba By Moddibo / September 8, 2024
Siyasa “Ku tabbatar cewa ba a sake kawo taliya mutane sun karɓa ba”-Kwankwaso. Jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce jam’iyyar PDP mai hamayya By Moddibo / September 8, 2024
Uncategorized Musulman Najeriya Sun Daga Tutar Mauludin Annabi S A W. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu al’ummar Musulmai mabiya ɗariƙar Qadiriyya a jihar Kano da ke By Moddibo / September 6, 2024
Labarai Ƙungiyar Limamai A Najeriya Na Son Gwamnati Ta Gyara Matatun Mai Na Ƙasar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata ƙungiyar limaman Juma’a mabiya ɗariƙar Qadiriyya a Najeriya sun Buƙaci By Moddibo / September 6, 2024
Labarai Zancen Man Fetur Ya Sauka Zai Yi Wahala, -Ɗangote. Daga Suleman Ibrahim Modibbo da Fatima Suleman Suleiman Shu’aibu Shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma mamallakin By Moddibo / September 6, 2024
Labarai Gini Ya Danne Mutum 2 Sun Mutu A Jihar Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a jihar Kano na cewa, an tabbatar da mutuwar mutum By Moddibo / September 5, 2024
Labarai SSANU Ta Sake Yin Kira Ga Gwamnatin Najeriya Kan Biyan Albashin Watanni 4 Da Aka Hana Su. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, SSANU, ta sake jaddada kiran a By Moddibo / September 2, 2024
Tsaro Ba ƙwace motocin sojoji ƴan bindiga su ka yi ba – Mazauna Zamfara. Wasu mazauna garin Zurmi da ke karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara sun karyata rade-radin By Moddibo / September 2, 2024
Labarai Crypto: Kotu ta Aike Wa Gwamnan CBN Sammmaci Don Ya Gurfana A Gaban Ta. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika By Moddibo / September 2, 2024
Labarai Kotu: An Tsare Ɗan Jarida A Gidan Yari Kan Zargin Ɓata Sunan Gwamnan Kano Abba. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata Kotu a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, ta ba By Moddibo / August 31, 2024
Kasuwanci Gwamnatin Najeriya Ta Bai Wa Ƴan Kasuwa Wa’adin Tata Ɗaya Su Rage Farashi. Hukumar kula da hakkin mai siye ta tarayya FCCPC, ta bai wa ‘yan kasuwa wa’adin By Moddibo / August 30, 2024
Siyasa Amnesty Ta Nemi A Saki Ɗan PDPin Da Ke Tsare A Sokoto Kan Wallafa Bidiyon Gwamna Da Matarsa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta zargi gwamnatin jihar By Moddibo / August 28, 2024
Lafiya Cutar Kyandar Biri Ta Yaɗu Zuwa Jihohin Najeriya 19. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Zuwa yanzu cutar Kyandar Biri na ƙara ɓarkewa a Najeriya in By Moddibo / August 28, 2024
Siyasa Aikin Da Aka Yi Na Gyaran Bakarantu Ba Gwamnatin Kano Ce Ta Yi Ba, Kuɗin AGILE Ne Na World Bank-Ƙiru. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Tsohon kwamishinan ilimi na jihar Kano a lokacin tsohuwar gwamnatin Ganduje, By Moddibo / August 27, 2024
Labarai An Shekara Sama Da 5 Ba A Ɗauki Malami Ko Ɗaya Ba A Jihohin Najeriya 18 Ba-NUT. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kungiyar Malmai ta Najeriya NUT ta ce zuwa yanzu akwai jihohin By Moddibo / August 27, 2024
Labarai Gwamnatin Neja Ta Janye Dakatar Da Haƙar Ma’adinai A Jihar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya, ta dage dakatarwar da By Moddibo / August 27, 2024
Wasanni Ɗan Wasan Gaban Najeriya Da Napoli Osimhen Ya Nemi Chelsea Ta Rika Biyansa Fam £500, 000 Duk Mako. Daga Suleman Ibrahim Tauraron dan wasan ƙwallon ƙafa a Afirka, wanda ke taka leda a By Moddibo / August 27, 2024
Labarai Ambaliya: Mutum Kusan 50 Sun Rasu In Da Dubbai Suka Rasa Muhallansu A Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Aƙalla mutum 49 ne suka mutu, sannan dubbai suka rabu da By Moddibo / August 27, 2024
Labarai An Kammala Yarjejeniya Da Sabon Kocin Super Eagles Ta Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta kammala yarjejeniya da Bruno By Moddibo / August 27, 2024
Labarai Sojin Saman Najeriya Sun Kashe Ƴan Bindiga A Dazukan Kaduna Da Zamfara. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A wasu hare-hare da rundunar sojin saman Najeriya suka kaddamar sun By Moddibo / August 26, 2024
Labarai Iyalan Sarkin Kano Ado Sun Ƙaryata Alaƙa Da Zainab Wadda Take Iƙrarin Ita Ɗiyar Sarkin ce. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Iyalan marigayi mai martaba Sarkin Alhaji Ado Bayero, sun nesanta kansu By Moddibo / August 24, 2024
Labarai Ba Mu Bayar Da Umarnin Al’umma Su Ɗauki Makamai Don Kare Kansu Daga Ƴan Bindiga Ba- Gwamnatin Katsina. Daga Abdulrahman Salihu Gwamnatin jihar katsina, ƙarƙashin jagoranci Malam Dikko Umar Radda, ta yi ƙarin By Moddibo / August 22, 2024
Labarai Bidiyon Ɗan Bello: An Kama Shugaban Ƙaramar Hukuma Da Wasu Manya A Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta By Moddibo / August 21, 2024
Labarai Za A Ɗauki Ma’aikata Sama Da Dubu 40 Domin Aikin Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano KANSIEC, ta ce By Moddibo / August 21, 2024
Labarai Gayyatar Joe Ajaero Yunƙurin Tursasa Wa NLC Ne Kan Ta Yi Abin Da Gwamnati Ke So-Amnesty. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Yayin da rundunar Ƴansandan Najeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar kwadago ta By Moddibo / August 20, 2024
Siyasa NNPP Ta Umarci Masu Son Yi Takara A Jam’iyyar Su Ajiye Muƙamansu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A jihar Kano da ke Najeriya, jam’iyyar NNPP, ta yi kira By Moddibo / August 20, 2024
Labarai Kamfanin Mai Na NNPCL Ya Ƙaryata Dawo Da Tallafin Mai. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin mai na Ƙasa, NNPCL, ya musanta dawo da tallafin mai By Moddibo / August 20, 2024
Labarai Za A Samu Ambaliyar Ruwa A Kano Da Katsina da Zamfara Da Wasu Jihohin Arewacin Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Najeriya hukumar kula da yanayi ta ƙasar NiMet, ta yi By Moddibo / August 20, 2024
Labarai Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Jigawa Ta Raba Tallafi Ga Al’ummar Kiyawa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, Malam Umar Namadi, ya raba By Moddibo / August 20, 2024
Labarai Sama Da Masu Zanga-zangar Tsadar Rayuwa 1,000 Ne Ke A Najeriya-Amnesty. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar By Moddibo / August 19, 2024
Siyasa APCin Kano Na Son EFCC Ta Yi Bincike Kan Bidiyon Ɗan Bello. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jam’iyyar APC a jihar Kano, ta bukaci hukumar EFCC, da ta By Moddibo / August 19, 2024
Siyasa Da Gaske Ne Shugaban APC Ganduje Zai Yi Takarar Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2027? Daga Suleman Ibrahim Modibbo A ranar Lahadi ne wasu hotuna suka karaɗe shafukan sada zumunta, By Moddibo / August 18, 2024
Kasuwanci Za Mu Kawo Ci Gaba A Kasuwar Kurna Babban Layi-Malikawa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Zaɓaɓɓen shugaban kasuwar Kurna Babban Layi da ke ƙaramar hukumar Dala By Moddibo / August 18, 2024
Labarai `Kananan Hukumomi 14 Da Ke Cikin Hadarin Bala’in Ambaliyar Ruwa A Jihar Kano. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, NEMA, ta yi gargadin cewa garuruwa 362 a By Moddibo / August 16, 2024
Labarai Me Yasa Gwamnatin Enugu Ta Umarci Coci-coci Da Masallatai Su Cire Lasifika? Gwamnatin jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya ta umarci dukkanin majami’u da masallatai a jihar By Moddibo / August 16, 2024
Labarai Ƴansandan jihar Rivers sun kama mutum 16 da zargin kisan Ƴarsanda. Rahotanni a jihar Revers na cewa, Ƴansanda sun kama wasu mutum 16 da zargin kisan By Moddibo / April 30, 2024
Labarai Wani Harin Ƴan Bindiga A Jihar Enugu Ya Yi Sandiyar Mutuwar Mutum 4. Gwamnan jihar Enugu, Dr Peter Mbah, ya bayyana harin na baya-bayan nan da ya yi By Moddibo / April 30, 2024
Labarai Layin Da Ake Yi Wajen Shan Man Fetur Zai Ɓace Daga Ranar Laraba-NNPC. Kamfanin Man Fetur na Ƙasa , NNPC ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa za a By Moddibo / April 30, 2024
Siyasa Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamiɗo Ya Caccaki Gwamnonin Arewacin Nijeriya Kan Zuwa Amurka. Daga Fatima Sulaiman Shu’aibu Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, ya caccaki Gwamnonin Arewacin By Moddibo / April 29, 2024
Lafiya Labarai Cutar Sanƙarau Ta Kashe Mutum 85 A Jihar Yobe, Inda Hukumomi A Suka Ƙaryata Mutuwar Sama Da Yara 200. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Yobe ta ƙaryata rahotanni da ake yaɗawa cewa, aƙalla By Moddibo / April 29, 2024
Labarai Lafiya Cutar Kyanda Ta Kashe Ƙananan Yara 19 A Jihar Adamawa. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu A kalla yara kanana 19 ne suka rasu sanadiyyar kamuwa da cutar By Moddibo / April 29, 2024
Ilimi Labarai JAMB Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Bana. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar JAMB mai shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantun gaba da By Moddibo / April 29, 2024
Ilimi Labarai An Buƙaci A Dinga Yi Wa Malaman Jami’a Gwajin Kwakwalwa. Shugaban Jam’iar Abubakar Tafawa Balewa ATBU da ke Jihar Bauchi, Farfesa Muhammad AbdulAziz ya nemi By Moddibo / April 27, 2024
Labarai Ƴansanda Sun Cafke Wani Direba Ɗauke Da Bindigu Da Wasu Makamai A Jihar Legas. Daga Yusuf Aliyu Umar Gwammaja Ƴansandan Najeriya a jihar Lagas da ke kudancin ƙasar sun By Moddibo / April 19, 2024
Kasuwanci Dala Ta Karye: “Naira 980 Mu Ke Siyan Dala Yanzu- Ƴan canji. Daga Auwal Kabir Sarari Kungiyar yan canji ta ƙasa (ABCON) ta bayyana cewa yanzu yan By Moddibo / April 18, 2024
Siyasa PDP Za Ta Yi Babban Taron Ta Domin Warware Matsalolin Da Suka Dabaibaye Jam’iyyar. Daga Auwal Kabir Sarari A Najeriya babbar jam’iyyar adawa ta PDP za ta gudanar da By Moddibo / April 18, 2024
Siyasa An Ɗage Zaman Shari’ar Cin Hanci Da Aka Fara Yi Wa Ganduje A Kano Zuwa Wata Rana. Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 4 ƙarƙashin mai Shari’a Usman Na’abba ta soma sauraron By Moddibo / April 17, 2024
Labarai Yan sanda Sun Kashe Mana Mutum 6 A Kaduna – IMN. Jagoran ‘yan uwa Musulmi a Kaduna da aka fi sani da ‘yan Shi’a karkashin Jagorancin By Moddibo / April 6, 2024
Siyasa Atiku Ya Koka Da Ƙarin Kuɗin Wutar Lantarki Da Gwamnatin Tinubu Ta Yi Wa Ƴan Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Atiku Abubakar, ya koka da ƙarin By Moddibo / April 6, 2024
Labarai Tsarin Firaminista Ne Yafi Dacewa Da Najeriya-Aminu Dantata. Daga Sadiq Muhammad Fagge Shahararren ɗan kasuwar nan na Najeriya a jihar Kano, Alhaji Aminu By Moddibo / February 15, 2024
Labarai Gobara Ta Tashi A Ofishin Ƴansanda A Jihar Kano. An samu tashin gobara a ofishin Ƴansanda na a karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano By Moddibo / February 12, 2024