Siyasa Dan Majalisar Tarayya A Fagge, MB Shehu ya Raba Tallafin Naira Miliyan 5 Ga Yan Jam’iyyar NNPP. Daga Sadiq Muhammad Fagge Dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Fagge a jihar Kano, By Moddibo / February 10, 2024
Labarai Sama Da Ɗalibai Miliyan 1.2 Ne Suka Amfana Da Gyara Da Faɗaɗa Makarantun Sakandare A Jihar Kano. Sama Da Ɗalibai Miliyan 1.2 Ne Suka Amfana Da Gyara Da Faɗaɗa Makarantun Sakandare A By Moddibo / February 1, 2024
Labarai Kotu Ta Tisa Kyeyar Uba Da Ɗansa Gidan Kaso Kan Zargin Kashe Limami A Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun majlistare a Kano ta ba da umarnin tsare By Moddibo / January 10, 2024
Labarai Mutane Biyu Sun Jikkata, Yan Sanda Sun Kama 25, Saboda Awarar 300 A Kano. Mutum biyu sun jikkata sakamakon wani rikici da ya barke saboda awarar Naira 300 a By News Desk / January 6, 2024
Labarai Hukumar Tace Fina-finai Ta Wanke Maryam Yahaya Daga Zargin Bidiyon Rungume-rungume. Daga Zainab Adam Alaramma Hukumar tace fina-fina da daf’i ta jihar Kano ta wanke Jarumar By Moddibo / January 4, 2024
Labarai An Yakenwa Wasu Mutum Biyu Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai A Jigawa Bayan Samunsu Da Laifin Yin Luwadi Da Wasu Yara. Wata babbar kotun jihar Jigawa da ke zama a Dutse karkashin jagorancin Mai shari’a Muhammad By Moddibo / December 1, 2023
Labarai Gidauniyar OVPCF Ta Tube Shugabanta Na Bauchi, Tare Da Sallamarsa Baki Ɗaya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gidauniyar da ke tallafawa Marayu da Marasa Galihuta Orphans and Vulnerable By Moddibo / December 1, 2023
Labarai Akwai Buƙatar Al’ummar Kano Su Shiga Fafutukar Yaƙi Da Sauyin Yanayi- ACRESAL Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban shirin Alkinta Muhalli da Yaƙi da Sauyin Yanayi na Bankin By Moddibo / November 26, 2023
Labarai Cibiyar Binciken Kimiyyar Sinadarai Ta Ƙasa Za Ta Sake Baiwa Matasa Horo Kan Haɗa Kwallon Da Ake Wasanni Da Shi. Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Cibiyar binciken kimiyyar sinadarai ta ƙasa da ke Zariya wato National By Moddibo / November 22, 2023
Labarai A Najeriya NUPENG Sun Karta Rahoton Da Ke Cewa Za Yi Shiga Zanga-zanga. Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Kungiyar Direbobin Tankokin man fetur, PTD, reshen kungiyar ma’aikatan matatar man By Moddibo / November 21, 2023
Siyasa Kotun Daukaka Ƙara Ta Bayar Da Umarnin Sake Zabe Wasu Ƙananan Hukumomin Jihar Zamfara. Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja ta soke zaben gwamna By Moddibo / November 16, 2023
Labarai Najeriya Ita Ce Fitilar Da Ke Haskaka Afrika- Tinibu. Daga Firdausi Ibrahim Bakondi A daren ranar litinin din da ta gabata ne Shugaba Bola By Moddibo / November 16, 2023
Labarai An Hallaka Mutum Uku A Yayin Ƴan Ƙungiyar Asiri Ke Faɗa A Jihar Ogun. Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Akalla matasa uku ne aka kashe a wani sabon kisan da By Moddibo / November 15, 2023
Labarai Direban Motar Da Ya Kashe Masu Shara Biyu Ya Miƙa Kansa Ga Ƴan Sanda A Jihar Legas. Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Wani direban mota da ya kashe masu shara guda Biyu a By Moddibo / November 15, 2023
Labarai Jami’in Tsaron Najeriya Sun Kama Waɗanda Kaiwa Shugaban Kungiyar Kwadago Hari. Daga Firdausi Ibrahim Bakondi A ranar Laraba ne mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin By Moddibo / November 15, 2023
Labarai Takunkumai: Wasu Ƴan Nijar Da Najeriya Sun Yi Zaman Dirshen A Ofishin ECOWAS da ke Nijar. Daga Maryam Usman Al’ummar Nijar da ƴan Najeriya mazauna ƙasar ne suka yi zaman dirshen By Moddibo / November 14, 2023
Labarai Direwa Ya Kashe Mutum Biyo A Jihar Legas A Ƙoƙarin Na Tserewa Jami’an LASTMA. Daga Firdausi Ibrahim Bakwandi Rahotanni daga jihar Legas a kudancin Najeriya, sun bayyana cewa wani By Moddibo / November 14, 2023
Labarai Ƴan Sanda Sun Sha Alwashin Farauto Waɗanda Suka Kashe Shugaban YPP A Jihar Anambra. Daga Firdausi Ibrahim Bakwandi Kwamishinan ‘yan sandan jihar Anambra, CP Aderemi Adeoye, ya sha alwashin By Moddibo / November 14, 2023
Tsaro Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Benue. Daga Firdausi Ibrahim Bakwandi Akalla mutane 10 ne aka kashe a tsakanin ranakun Asabar da By Moddibo / November 14, 2023
Labarai Yajin Aikin NLC Da TUC Fatali Ne Da Umarnin Kotu Da Tozarta Ɓangaren Shari’a- Tinubu. Gwamnatin Najeriya ta bayyana rashin jin dadin ta game da matakin da kungiyoyin kwadagon Najeriya By Moddibo / November 14, 2023
Labarai An Kafa Hukumar Tsare-tsaren Taltalin Arziki A Jihar Jigawa. Daga Sadik Muhammdad Fagge da Firdausi Ibrahim Bakwandi. Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya kaddamar By Moddibo / November 14, 2023
Labarai A Jihar Kano Kotun Musulunci Ta Yi Umarnin Coci Ta Rantsar Da Wani Kirista Da Littafin Bible. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun Shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu karkashin Mai By Moddibo / November 14, 2023
Tsaro Jami’an Tsaro Sun Hallaka Ƴan Bindiga Da Kwato Makamai A Jihohin Kaduna Da Katsina. Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa A Jihar Katsina ’yan sanda sun hallaka ’yan bindiga uku sun By Moddibo / November 13, 2023
Labarai KAROTA Za Ta Tsare Wasu Jami’inta Kan Zargin Yawan Karɓar Kuɗaɗe A Hannun Direbobi. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A jihar Kano da ke Najeriya, hukumar KAROTA mai kula da By Moddibo / November 9, 2023
Labarai A Karon Farko Emefiele Ya Kwana A Gidansa Bayan Shafe Kwanaki 151 A Tsare. Daga Suleman Ibrahim Modibbo rahotanni a Najeriya sun ce a jiya ne tsohon gwamnan babban By Moddibo / November 9, 2023
Labarai Babu Wanda Zai Daina Karɓar Kuɗaɗen Naira Da CBN Ya Samar- Babban Bankin Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Babban Bankin Najeriya CBN, yace za a cigaba da amfani da By Moddibo / November 9, 2023
Labarai Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mazauna unguawar Dala da ke karamar hukumar Dala a jihar Kanon By Moddibo / November 7, 2023
Ilimi Gidauniyar AB Muƙaddam Ta Fara Bawa Ɗaruruwan Matsan Jihar Kano Horo Kan Kwamfuta A Kyauta. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata gidauniya da ke rajin taimakwa mabuƙata a jihar Kano ta By Moddibo / November 7, 2023
Labarai Sheikh Yusuf Ali Ya Yi Tasiri Ga Ɗimbin Jama’a A Tsawon Rayuwarsa- Tinubu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaba ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar By Moddibo / November 7, 2023
Uncategorized Siyasa Ƴan Adawa Su Jira Zuwa Shekara Takwas, Muna Da Ƙwarin Gwiwa Ɗari Bisa Ɗari Abba Ne Zai Yi Nasara A Kotu,- Ahamd Abba Yusuf. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Akwai haske a tafiyar, kuma wannan gwamnati ta Abba Kabir Yusuf, By Moddibo / November 7, 2023
Labarai Muna Roƙon Gwamnatin Kano Ta Taimake Mu Ta Gina Wajen Ƙyanƙyasar Kaji Da Haɗa Abincin Su- Masu Kiwon Kaji. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar manoma da masu kiwo da saye da siyarwa kayan kiwo By Moddibo / November 6, 2023
Tsaro Raba Ƙasar Falasɗinawa Da Isra’ila Shine Zai Kawo Ƙarshen Rikicin Da Ke Tsakanin Su – Sheikh Qaribullah. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika ya kashe al’umma Falasɗinawa da ake By Moddibo / November 6, 2023
Labarai Muna Roƙon Gwamnatin Najeriya Ta Dawo Da Tallafin Man Fetur,- Sheikh Qaribullah. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Najeriya shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullahi Nasiru Kabara, By Moddibo / October 31, 2023
Labarai Rawar Karya Kwankwaso: Kotu Ta Yankewa Ƴan Daudu Hukunci Bayan Ta Same Su Da Laifin Yin Rawa Da Shigar Mata. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kotun shari’ar addinin musulinci da ke zaman ta, a hukumar Hisbah By Moddibo / October 31, 2023
Labarai Gwamnatin Kano Za Ta Kwato Gine-gine Da Filayen Dutsen Dala Da Wasu Suka Mallakawa Kansu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, sabon babban sakataren Ma’aikatar By Moddibo / October 26, 2023
Ilimi Ɗaruruwan Ƴan Ƙaramar Hukumar Dala Za Su Amfana Da Ilmin Kwamfuta A Kyauta. Daga Suleman Ibrahim Modibbo An ƙaddamar da wani kwamitin lura da horar da matasa maza By Moddibo / October 17, 2023
Labarai Kotun soji a Najeriya za ta yanke hukunci kan wani janar bisa laifin almundahana Wata kotun soja ta musamman a Najeriya ta sanya ranar 10 ga watan Oktoba don By News Desk / October 5, 2023
Siyasa Ganduje Ya Fara Yi Wa Kwankwaso Ɓarna A Cikin Jam’iyyar NNPP. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jagoran jam’iyyar NNPP a jihar Bauchi ya fice daga cikin ta By Moddibo / September 29, 2023
Labarai Kotu Ta Haramtawa Gwamnatin Kano Shiga Filin Idi Tare Da Cin Tararta Biliyan 30. Babbar kotun Tarayya da ke zaman ta a Gyaɗi-gyaɗi a Kano ta umarci Gwamnatin jihar By Moddibo / September 29, 2023